barkan muda sallah
ayi wankan sallah asa wani katan bakin gilas kamar me walda sai yan matan #ADAMAWA ayi wankan sallah a shafa wani jan jabaki sai yan matan #SOKOTO ayi wankan sallah a dau talan rogo sai yan matan #ZARIA anaso ayi kwalliya amma ba'aiyaba sai yan matan #KADUNA anaso akwaikwayi wankan wasu garuruwan amma ba'aiyba sai yan matan #JIGAWA ga kudi gasa kaya masu tsada da daukar wanka amma ba samari sai yan matan #ABUJA ayi wanka iya wanka asa silifas sai yan matan #KATSINA ayi wankan sallah afito ana siyan gurasa sai yan matan #NASARAWA ayi wanka asa kaya afito ana kallan jiki sai yan matan #BAUCHI (abinka da basabunba) ayi wanka ai ta zagaya titi sai yan matan #GOMBE ayi wanka asaka pensil a dinga tafiya kamar maza sai yan matan #JOS ga kyau ga iya daukar wanka da jan hakalin samari sai yan matan #KANON_DABO Ayi wanka ashafa kur-kur sai yan matan #TARABA