IDAN KAINE ZAKA KOMA KUWA? __

IDAN KAINE ZAKA KOMA KUWA? _____________ _____________ _ wani saurayi yaje tadi gurin budurwarsa. Suna cikin fira kawai saiyaga saibudurwar tamiqe tayi tafiyarta gida batare da tace sai anjima ko sai gobeba. Kamar da wasa sama da minty goma bata dawoba. Kawai saiya hau mashin dinsa yatafi gida. Bayan yaje gida yashigar da mashin daki kenan kawai saiyaji wayarsa tana ring. yana dubawa sai yaga budurwar nan tashice ta kira. Koda yadaga wayar saiyaji tace "WAI KAI DAGASKE TAFIYA KAYI? LALLAI NAYARDA BAKA SONA SOSAI" yabude baki daniyar yabata amsa kawai saiyaji tace to yanzudai kadawo ina jiranka domin akwai maganar danakeso zamiyi dakai. Wai idan kaine budurwarka taimaka haka zaka koma kuwa_______________ _____________ _ wani saurayi yaje tadi gurin budurwarsa. Suna cikin fira kawai saiyaga saibudurwar tamiqe tayi tafiyarta gida batare da tace sai anjima ko sai gobeba. Kamar da wasa sama da minty goma bata dawoba. Kawai saiya hau mashin dinsa yatafi gida. Bayan yaje gida yashigar da mashin daki kenan kawai saiyaji wayarsa tana ring. yana dubawa sai yaga budurwar nan tashice ta kira. Koda yadaga wayar saiyaji tace "WAI KAI DAGASKE TAFIYA KAYI? LALLAI NAYARDA BAKA SONA SOSAI" yabude baki daniyar yabata amsa kawai saiyaji tace to yanzudai kadawo ina jiranka domin akwai maganar danakeso zamiyi dakai. Wai idan kaine budurwarka taimaka haka zaka koma kuwa

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA