NASHA WAHALAR SOYAYYA. kashi na 5
KARSHEN LABARIN. ---------------------------------- DAMA... DAMA... HAJARA takasa karasa abinda takeson fadi nakatseta kinga hajara dan allah inkinsan bakida abin fadi kikyaleni ni ina cikin farin cikina karki batamin rai inagama fadin hakan nakashe wayar naturar da ita gefe tareda jan wani dogon tsaki, inacikin farincikina zakizo kibatamin rai, ko second goma ba akaraba tasake kira nadaga dan Allah dan annabi hajara karki sake kiran wayanan wai maikike nufi danine nace miki kikyaleni inkuma yauma wulakancin zakimin to wlh barina fadamiki allah bazan jureba sai na rama. Muryarta narawa tace idress wlh ba wulakanci zanmakaba nakirakane dama nabaka hakuri akan abindanai maka idress wlh nasan naci maka mutunci amma dan allah kataymakeni kayafemin wlh alhakinka yamakani narasa yadda zanyi dan allah kayafemin idrees kaji dan allah. Idan da ace agabana takemin maganan zan iya rantsewa hawayene afiskarta lokacin datake wannan kalaman, nai shiru kamar bazance komaiba daga baya kuma saina tuna alfarmar da rabi tanema agurina na inyafema hajara duk abinda taymin. Dan haka nace, hajara tay saurin amsawa da na am kinaji? Eh.. eh.. Ina.. inaji idres muryarta narawa nayafe miki duk abinda kikaimin kuma wlh bazan kara rikarki dakomaiba dan haka kije abinki ko ahanya muka hadu karki taba tuna abinda kikaimin babu komai tsakanina dake sai mutunci kuma naji dadi dakika gane gsky sannan kuma dan allah inason zan yi amfani da wannan damar nay miki wata nasiha pls hajara kidaina wulakanta mutum ko wanene sbd wlh bakisan inda watarana rana zata fadiba, ngode idres allah yasakamaka da alkairi kuma idress dama wlh ni yanzu har cikin zuciya ayanxu babu wani da namiji danake matukar so....... Banbari takarasa maganarba nai sauri nakatse wayar sabida abin danake tunani shi hajara takeso tafada nasan zai wahala bacewa zatay tadawo sona takeba nikuma banban abinda bazan iyaba kenan wata har tafirtama tace tanasona matukar rabi tana raye gani zanyi kamar naci amanarta duk dacewama ba amincewa zanyiba jefar dawayarnayi gefe ko minty daya ba aiba tasake kira nakara kashe wayar takara kira nakashe wayar kai intakaice muku saida hajara takira wayata sau goma sha bakwai inayanketa daga karshe nakaita switch off nahuta dayake dasafene al amarin yafaru bansake kunna wayataba sai la' asar bayan nafito nayi alwala zantapi masallaci nakunnata aikuwa ban karasa masallacinba nagakira tun kafinnadauka gabana yafadi allah yasa ba hajara bace aikuwa itace nan take na katse wayar nasakata a silent nashiga masallaci nay sallah, nafito nanufo gd mamaki yakamani lokacin dana hango mace akofar gidanmu kamar hajara koda nakarasa sosai sainaga ashe itace natsaya nama rasa mezanyi kuma gashi tariga taganni ballantana nabuyar mata kawai saina saki raina nanufi kofr gidan zanwuce cikin gidanmu idrees hajara taysaurin cewa na am nace mata yayin dana tsaya nafuskanceta ko alamar dar babu idres maiyasa kakashe wayar kuma bamu gama maganar damukeba idres kuma mai yasa nai takiran wayarka amma kaki dagawa haba idres kodai haryanxu baka yafemin bane allah sarki wasu hawaye nagani afiskarta suna gangarowa takan kumatunta, hajara duk wata magana mai mahimmanci aimun riga mungamata awaya tokuma me zanmiki dan allah kitapi kurufamin asiri niyanxu ayyuka sun mini yawa idrees tay kirana wlh yaudai babu boye boye mahaifina yace nafitar damijin dazan aura nagayamasa kai nakeso yace katuro magabatanka kuma dama wlh idrees bawai sonkane banayiba wlh kawayenane sukadinga rudata dacewar kai matsiyacine karna yarda na aureka babban abindayasa nadingayimaka wulakanci kenan wadda daga karshe zuciyata takamu da tsananin sonka wadda babu wani da namiji danakeso aynxu inba kaiba akalla ayanxu samari biyarne suke neman aurena kuma dukkansu daga mai aikin gwamnaty sai yan siyasa amma wlh idrees banasonsu kai nakeso.. Murmushi nay nadan dara kadan sannan nace haba hajara bakida labarine,? uhm. aurenafa saura saty biyu nida rabi at kodama bakisanibane? Au... Aurefa kace idress, nagida mata kai eh mana yanxu idress aure zakai kuma bani zaka auraba nashiga uku ni hajara hakika temah tacuceni data bani wannan banzar shawarar koda naga tsayuwar zatay yawa sainai sauri nashiga dakina nadauko mata invitation dinmu nida rabi nace gashi hajara ina gayyatarki plss saina ganki thank u nawuce gida abina aikuwa sati biyu na karasowa aka sha biki sosai sannan akai walima akai karatun kur ani sosai damani hafizine saidana sauke qur' ani aranar nan bayan kwana 1 aka kawomin amaryata rabi cikin dakina daga ranar nazama ango mukacigaba dmore amarcinmu har karshen rayuwarmu.
Comments
Post a Comment