dan gal
DUK WANDA BAYA DANGALE WANDO, DOMIN BA MAMAKI YIN HAKAN YA KAISHI WUTA!!! saboda hadisan ma'aiki (saw) da dama da sukayi gargadi akan jan tufafi da barinsa ya wuce idan sawu. daya daga cikin hadisan shine: ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ " ﺃﺯﺭﺓ ﺍﻟﻤﺴﻠﻢ ﺇﻟﻰ ﻧﺼﻒ ﺍﻟﺴﺎﻕ ﻭﻻﺣﺮﺝ ﺃﻭ ﻻ ﺟﻨﺎﺡ ﻓﻴﻤﺎ ﺑﻴﻨﻪ ﻭﺑﻴﻦ ﺍﻟﻜﻌﺒﻴﻦ ﻣﺎ ﻛﺎﻥ ﺃﺳﻔﻞ ﻣﻦ ﺍﻟﻜﻌﺒﻴﻦ ﻓﻬﻮ ﻓﻲ ﺍﻟﻨﺎﺭ ﻣﻦ ﺟﺮ ﺇﺯﺍﺭﻩ ﺑﻄﺮﺍ ﻟﻢ ﻳﻨﻈﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺇﻟﻴﻪ « daga abu sa'idul khudri (r.a) yace Manzon Allah (saw) yace: KWARJALLEN MUSULMI RABIN QWABRI NE, BABU LAIFI YAKAI TSAKANIN QWABRI DA IDON SAWU. ABINDA YA WUCE IDON SAWU, AWUTA YAKE. WANDA YAJA KWARJALLENSA DON TAQAMA ALLAH BAZAI DUBESHI BA imam abu dauda ya ruwaitoshi acikin sunan nasa hadisi na 4093 DAN HAKA DUK WANDA YAKE BARI KAYANSA NA JAN KASA, YA TABBATAR BADA MA'AIKI YAKE KOYI BA,KUMA YASABA KARANTARWAR MANZON ALLAH (SAW)
Comments
Post a Comment