wasa kwakwalwa
****{WASA KWAKWALWA}****
Wani mutumne yanada 'ya''ya guda uku. Wata rana yana cin dambu tareda ''ya''yan nasa sai yashake sai yace da babbansu yatashi yadebo masa ruwa sai yace bazashiba sai yaceda kaninsa tunda yayanka yaki zuwa to kai debomin shikuma sai yace masa jira mugama cin abincin.
Shikuma karamin cikinsu sai yacewa uban nasu kaima baba karabu dasu kaje kashawo ruwanka amma idan kasha kataho mini dashi
DAGA CIKINSU WAYE YAFI RASHIN KUNYA {wassalam}
babban yayan
ReplyDeleteBabban yafi rashin kunya
ReplyDelete3.Karamin yafi rashin kunya from mansir rabe baure
ReplyDeleteAi wannan karaamin shiya fi kowa
ReplyDeleteAi wannan karaamin shiya fi kowa
ReplyDelete