wasa kwakwalwa

****{WASA KWAKWALWA}****

Wani mutumne yanada 'ya''ya guda uku. Wata rana yana cin dambu tareda ''ya''yan nasa sai yashake sai yace da babbansu yatashi yadebo masa ruwa sai yace bazashiba sai yaceda kaninsa tunda yayanka yaki zuwa to kai debomin shikuma sai yace masa jira mugama cin abincin.

Shikuma karamin cikinsu sai yacewa uban nasu kaima baba karabu dasu kaje kashawo ruwanka amma idan kasha kataho mini dashi

DAGA CIKINSU WAYE YAFI RASHIN KUNYA {wassalam}

Comments

  1. xclusive salisuwydil16 November 2015 at 01:01

    babban yayan

    ReplyDelete
  2. Babban yafi rashin kunya

    ReplyDelete
  3. 3.Karamin yafi rashin kunya from mansir rabe baure

    ReplyDelete
  4. Halilu M. Idris kumurya4 May 2016 at 10:48

    Ai wannan karaamin shiya fi kowa

    ReplyDelete
  5. Halilu M. Idris kumurya4 May 2016 at 10:55

    Ai wannan karaamin shiya fi kowa

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA