istigfari
Istigfari (neman gafara) da tuba zuwa ga allah. Manzon allah tsira da amincin allah sutabbata a gareshi, yace Na rantse da allah! Ina neman gafarar allah kuma ina tuba zuwa gareshi, A kowace rana sama da sau saba'in- kuma yace, yace tsira da amincin allah su tabbata A gareshi: 'yaku mutane! Ku tuba. zuwa ga allah Domin ni ina tuba a kowace rana zuwa gareshi sau dari. kuma yace, tsira. Da amincin allah su tabbata agreshi : wanda yacce:ina neman gafara allah wanda babu abin bautawa dagaskiya sai shi , rayayye mai tsayiwa da komai kuma ina tuba zuwa gareshi Allah zaigafata masa zuunbansa koda zuubin gudu daga fagen fama ne . kuma. Yace tsira da amincin allah su tabbata a gareshi mafi kusanci da allah yake kasancewa da bawansa a tsakiyar.karshen dare ne. Don haka idan kana da ikon kasancewa cikin masu abaton allah a wannan lokac,toka kasance. kuma. Yace tsira da amincin allah su tabbata a gareshi mafi kusanci da bawa yake kasancewa daubangijinsa yayin da yake sujada nedon haka ku yawaita addua (a cikin sujada) kuma.manzon allah tsira da amincin allah su tabbata a gareshi yace hakika a ka lullube zuciyata kuma ni ina neman gafarar allah sau dari a rana Ya allah kasa mukasance masu juriya da dauriya wajen neman gafarar ubangiji ameeen
Comments
Post a Comment