jarumta

KU DUBA WANNAN JARUMTAR:- Watarana Anje YAQIN UHUD Sai Ake Cewa Sahabbai An Kashe ANNABI(S.A.W) Sai Wata Mai Suna 'UMMU KALLABI' Ta Ji Labarin Sai Ta Zare Takobinta Ta Hau Kan Ingarman Dokinta Ta Zo Filin Yakin:- Tana Cewa:"Ina ANNABI (S.A.W)?? ?" Sai Aka Ce Mata:"KUTILA ABUUKI" Wato An Kashe Babanki, Sai Ta Ce:"LAN AS'ALAKA ABI ABIN" Wato Ban Tambayeku Baba Na Ba Sai Suka Sake Cewa Ai Bayan Babanki Ma:"Zaujiki Fulamun Kat Kutila" Sai Ta Ce:"Ban Tambayeku Miji Naba" Ina Tambayarka Ina ANNABI (S.A.W)?? ? Sai Suka Sake Ce Mata:"ABUKI FULAMIN KATKUTILA" Sai Ta Ce:"LAN AS'ALUKA ABI ABIN WA AN ZAUJI WA AN AKHI WALAKIN AS'ALAKA AN RASULULLAH" Sai Suka Ce Mata:"In Zaki Iya Kije Can Ga ANNABI(S.A.W) An Kewaye Shi An Sassare Shi". A Hakan UMMU-KALLABI Ta Tafi Kafin Ta Isa Wurin Da ANNABI (S.A.W) Yake Sai Da Aka Yi Mata Sara Da Suka Sau 12 a Jikinta, Da Zuwanta Wurin Da ANNABI (S.A.W) Yake Sai Ta Ce:"KULLU MUSIBATIN JA'ABADAKA JALALU" MA'ANA:- "Duk Wani Bala'i In Zai Zo Idan Dai Bai Taba Min Kai Ba To Mai Sauki Ne a Wuri Na". SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAAM! ALLAH YA BAMU IKON JAJIRCEWA DA JURE DUK WATA WAHALA AKAN SOYAYYAR SAYYIDUL-WUJUDI (S.A.W) AMEEEN.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA