nasha wahalar soyayya kashi na 3

,,........:........: CIGABA........CIGABA....... Ban bari rabi takarasa maganar datakeson fadaba na katseta tokuma saime naga duk wasikunki haba rabi mai kikeso nace miki? Ina kikeson nasaka kainane? Yakamata kibarni da abinda yake damuna. Rabi tace Allah ya huci zuciyarka tunda naga yau kana fishi bari nabari sai gobe ko sauraronta banyiba naji karshen kalamanta nadora tapiata nai gaba. Karfe daya da rabi aka taso su hajara kafin sannan kuwa tuni nakasance akan wannan mugun itacen wanda namaidashi kujra ta ta dole. Aikuwa ina zaune ina waige waige kamar wani marar gsky kawai sainaganta tabayyana ma ana sun dawo daga makarantar dam!!! Gabana yafadi amma dayake nayi nisa sainacigaba dayi matamayataccen kallona wanda bana kosawa dayiwa hajara irinsa aikuwa karaf sai idona yahade danata, wata mummunar harara ta harbomin saikace wadda tahada ido da mutuwarta dasauri namaida kaloona kasa kasa gabana na dukan uku uku a ah waime yasa hajara take hakane ninamarasa mai yasa yanxu nake tsoranta kokuma may b yasamo nasabane tundaga ranar danaje gidansu taymin wani mugun wulakanci wadda saida har takirani da matsiyaci dan taga sun fimu arziki amma dayake so makahone ko laipinta banganiba. Nai sauri nakara dagowa kaina dan naganta tuni tawuce gd wani takaici yakamani bisa dole nabar kan itacen naje gd nakwanta akan shinfidata zuciyata fal da tunanin hajara abin dana yanke kawai gobe zan kure adaka zanyi shigar guy, smart sosai zanje gurin hajara natabbata saina birgeta, aikuwa haka akai karfe biyar nawashegari nagama shirina wasu kyawawan fararan kaya nasaka kanana sun mini kyau sosai yadda kasan dama danni akaisu nafeshe jikina dawani daddadan turaren kai gsk wankan yayimin dan nidakaina nayadda nahadu inazuwa kofar gidan da kwarin guywata na aiki wani yaro nace yakiramin hajara , baidade dashiga gidanba kuwa yafito yace tana zuwa naira ashirin nabawa yaron wadda dama tun jiya na tanadeta dominsa yaji dadi kuwa yatapi yana ta tsalle kamshin turaren tane yafara bugar hancina , nai sauri dagowa dakaina nai arba daita wata rudaddiyar shiga tayi wacce nan take tarudani duk nitsuwata alokacin nanemata narasa , Amma yauma fuskarta amurtuke take ko alamar fara a babu tanazuwa ko sallamma babu ta watsomin wasu zafafan tambayoyi mai yakawoka gidanmu? Wayabaka izinin zuwa kakirani? Jikina yay sanyi narasa mai zance itakuwa hajara ko tausayina babu taci gaba da zazzagamin masifa ta inda tashiga batanan take fitaba daga karshe tanemi dana barmusu kafar gida sai anan nai magana nace bazan iyabarin kofar gidannanba sai kin saurareni cewa tayi dani inhar nacika dan halak to nabari tashiga tapito yanzu yanzunnan murmushi kawai nayi aikuwa tashige gidansu afusace wani tunani nai kai anya kuwa natsaya har tafito, tabbs bansan abinda zataiminba inta fito inacikin tunaninane kawai saigata tapito dawani kwano dawani irin ruwa aciki wanda nibansan namaye tana zuwa kawai sai............. Kubiyoni zancigaba

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA