dariya
Ba'a . Dariya. BUDURWA Saurayi: ladidi antashi lfy budurwa:Silent... Saurayi: ladidi ankusa daura mana aure amma harynzu baki daina mun wulaqanci ba budurwa: hmm chammaka dai saurayi: daman ba wani abune ya kawo ni ba illa in tambaye ki ko kin iya tuki. Domin ina son matata na ta kware a tuki budurwa: hmmm tanimu kenan shiyasa nake matukar sonka. Saurayi: ummn budurwa:to wace irin mota za ka siya mun saurayi: mota kuma!!! Budurwa: eh mana ba yanzu ka tambayen ko na iaya tuki ba. Saurayi:chap chap ni fa tukin tuwo nake nufi Buhun masara Aka bani. Hahaha
Comments
Post a Comment