inkai ne yaza kai
IDAN KAINE YAYA ZAKAYI? Wani alhajine yaje kauyensu ziyara da motarsa, to a hanyar dawowa sai dare yamasa, yana cikin tafiyane sai yahango wani mutum gefen titi. Sai yatsaya , sai mutumin yace alhaji ataimaka a ragemin hanya zuwa cikin gari mana. Sai alhaji yace bamatsala shigo mutafi..... Suna cikin tafiya sai alhaji yahango kofato a kafar wannan bawan allah, ,,,,,, sai alhaji yakashe motar.... Sai yacewa wannnan mutumin dan fita katuromu motar ta mutu..... Sai mutumi yafita yana cikin tura motane sai kawai alhaji yayi mota key yagudu..... Yana cikin tsala uban gudune yayi tafiyar kilometer wajen 50..... Sai kawai wannan mutumin ya leko ta window yace :: alhaji har yanzu motar bata tashi bane???????
Comments
Post a Comment