mal.buba

MALAM BUBA A SAUDIYYA..... Wani mutum ne mai suna malam buba yaje saudiyya aikin hajji...sai aka sauke shi a dakin laraban da basa jin hausa...gashi shi kuma bai iya larabci ba.... Sai bukata ta kamashi ya shiga toilet dan biyan bukatar sa ya rufe kofar toilet din...shigar sa ke da wuya sai wuta ta kama a cikin tailet din yayi kokarin bude kofa amma hakan yaki samuwa.....gashi yarasa ta yadda xai kira wadannan larabawan su fahimci abin da yake nufi su kawo masa dauki.......... Kawai sai ya fara kiran MALAM BUBA FIN_NAR....MALAM BUBA FIN_NAR...... Yaji shuru babu wani motsi...sai ya kara daga murya yace.."MALAM BUBA FIN_NARI KHALIDEENA FIIHA ABADAA"........., kunga laifin sa.......kuma wannan dan wanna gari ne haka........ni dai nace dan garin su oh oh ne?????

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA