sunusi II
Sabon Sarkin Kano Mai martaba Alh- Sunusi Lamido Sunusi, Yayi Zama Da "Yan Majali Sunsa, Wato Fadawan sa kenan, A'inda Yake Tambayar su Cewa: Shin Kowan Nenku Yayi Aikin Hajji Kuwa?. Sai Suka Amsa Masa Dacewa Ranka Shidade Acikinmu Babu Wanda Yatabayin Aikin Hajji. Maimar Taba Anan Take Yace Dasu: Kuje Kuwaro Mutane Sitti 60 Daga Cikinku Anbiya Musu Umara, Guda Talatin Kuma Anbiya Musu Aikin Hajji... Sannan Kuma Arananne Yasanya Dokan Cire Takalmi Wai Don Anshiga Cikin Fadar Kano, Saidai Za'acire ne Awajenda Shari'a Tace Acire, Kama Tundaga Tabarmar Da Akeyin Sallah Akanta,Damaka Mancinta. Sannan Sabon Sarki Maimar Taba Sunusi Lamedo Sunusi, Yayi Qarin Albashiwa "Yanmajali Sunsa Kamar Haka. Wanda Yake Daukan Naira Dubu Goma 10,000, Yakoma Naira Dubu 30,000. Medaukan Naira Dubu Ishirin 20,000 Kuma, Yakoma Naira Dubu 60,000. Wannan Shine Dalilinda DaYasa Nace,Mutuwan Wani Tashin Wani. Allah Yakara Mana Irin Wadannan Shuwa Gabanni Awannan Kasa Tamuta Najera Amin.
Comments
Post a Comment