mai kudi
Wani mai kudine, yana da 'yan aiki guda biyu da wata 'yar wanke-wanke, dakuma mai gadin gida , Watarna sai matarsa tapita xuwa asibiti, yaran su kuma suna makaranta saiya aiki maigadi xuwa super market , saiya kira 'yar wanke-wanke yanemeta itama ta amsa yashiga daki da ita suna kwance , saiga yaronshi daya ya dawo daga makaranta Yana zuwa sai kawai yatura kofa yana shiga daki saiya taradda babanshi da 'yar wanke-wanken gidansu Sai baban yayi sauri yatashi ya kirawoshi xuwa waje yace "ga dari biyar 500 dinnan kada kapadawa kowa", sai yaron ya fashe da kuka yace: "Wlh kudin yayi kadan Jiyama da naxo na tarar da mama tare da mai gadi kaman yadda kuke yanxu haka tabani dubu 5 tace kada nagayawa kowa , amma kai dari biyar xaka ban, wlh sai ka karamin" In kaine Ya xakai ?
Comments
Post a Comment