allah. mai iko

ALLAHU AKBAR !!! ••• ANGA WATA HALITTA IRINTA DAN ADAM, AMMA KUMA ALULLUBE DA HASKE ACIKIN MASALLACIN ANNABI (s.a.w)••• A ranar juma'ar data wucene acikin masallacin ANNABI (s.a.w) dake agarin MADINA kasar saudiyya, Wata CAMERA ta cikin masallacin tadauko hoton wani bawan Allah, me siffa irin ta mutane amma kuma lullube yake da HASKE daga fuskarshi har tufafinshi. Bayan an idar da sallah lokaci me tsawo, sai labarin yafara shiga INTERNET (youtube), aka tambayi shugaban masallacin AS- SHEIKH ABDULWAHID HUTTAB sai yace : Mu bamuga komaiba alokacin da ake cikin hudubar Jumu'ah, sedai munga CAMERAR MASALLACI ta watsa bayani a INTERNET se nagani. Kuma ankara tambayar wani malami a tsangayar AL'AMRU BIL MA'RUF WAN NAHYU ANIL MUNKAR, a JAMI'AR MUSULUNCI dake MADINA, mai suna : AS-SHEIKH DR. GHAZY ALMUTAYYARI dangane da fadin mutane da suke cewa : wannan halittar bata DAN ADAm bace, sai yace: " Lallaikam wannan lamari yana cikin abubuwan gaibu wanda ba'ayimusu shisshigi wajan fassara ko menene, saidai kawai abarwa Allah yayi ikonsa, sbd shi kadai yasan komenene ko kowanene . kuma muroki Alkhairin sa. Ance yazone alokacin da ASISHEIKH ABDULMUSIN ALQASIM yakeyin huduba ta tsawon mintuna 14:30. YA ALLAH Koma menene wannan abun Ya Allah ALKHAIRIN dayazo dashi ALLAH. Kasadamu dashi, akasin haka kuma Ya Allah kanisantashi daga mu kuma kakiyayemu. Allah kasa mucika da IMANI. Ameen

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA