topa
HATTARA DAI JAMA'A MUSULMAI MUTANEN AREWA!!! Yanzun nake shirin kwanciya sai na leqa Whatsapp domin sada zumunci kafin na kwanta sai wata 'yar uwa ta turo wannan saqon ta group. Saqon ya girgizani kuma dama duk wani mai kaifin hankali yakamata ma ace dama yafara zargin hakan kamar yadda naga wani yayana TABARI YERO yayi wannan maganar ta cewa, shifa yana bada shawarar adena tunanin neman 'yan matan nan, domin kuwa su jonathan ne suka sacesu kuma suka tsafancesu shine sukayi training dinsu suka koyamusu harbi da kuma dasa bomb. To ilai kuwa sai naci karo da wannan saqon na 'yar uwa, ga sakon nata kamar haka. "Akwai keke napep danataba shiga wlh mutumin yaban tsoro. Yace tunda ni musulmace zai daure yagayamin wata magana. Cewa yayi yaran da aka sace bawai nemansune baayiba. Training dinsu akeyi ana koya musu harbi da saka bomb. Harda cewa wlh musammam mu mata dazamuyi baki agida mufara zumunci. A kiyaye bako koda dan uwan mijinki ne bakisaniba kibari mijin yatantance. Don duk su lahanta arewa ne . Sunsha alwashin arewa bazatakai 015 ba" To wlh tallahi hakan ne yake faruwa, bomb din dayatashi awajen kofar nassarawa kusa da North West macece kuma 'yar 19 - 18, hakama wadda tasa a church. Wlh babban burinsu shine atagayyara Arewa akasheta murus, duk mai hankali yakamata yafara ganewa. Ranar da aka fara tayar da Bomb a Arewa a Abuja ne lokacin da ake bikin cikaq nigeria shekaru 50, Dakubo Asari shugaban 'yan ta'addan niger delta yace sune suka kai harin amma mai malafa yafito yace karya ne wai 'yan Arewa ne. Kuma duk duniya taji kuma tagani. Idan har kayarda wai Dukubo Asari musulmi ne to kayaudari kanka sbd kaji ana cewa Mujaheed kuma ana cewa musulmi ne, asalinsa tiqeqen kafiri ne sai akace wai ya musulunta, ya musuluntar xaike yakar musulunci??? Bayan dayafito ance wanda yakaiwa Buhari hari wato wanda yai shigar mata yabayyana cewa Dukubo Asari ne yabashi kudi 25Milion akan yakashe Buharin, a gidan ubanwa dububo Asari yasamu kudaden harma da kudaden siyan manyan boma - bomai??? Ga magana ta gaskia amma sai mutanenmu suringa waskewa sbd tsabar son xuciya da kuma banzar gabar siyasarsu, kai da uban gidan naka idan angama da arewar sai ku koma can kudun kuxauna tunda dama baku da gado acikinta, dan da kuna da gado to da kunyi kishi da kuma Allah wadai da mugaye. Dukubo Asari yatabayin wata magana na cewa idan har abokinsa mai malafa bai kuma darewa akan mulkin nigeria ba to zasu yaqi Arewa, kuma yace acikin 24hours zasu gama da Abuja sannan sushiga sauran jahohin Arewar. Haka yayi wannan maganar duk gidajen jaridu suka buga aka siyar duk jama'a suka gani amma akai shiru, Ni wlh dama tuni nake da tunanin cewa Dukubo Asari da Kungiyar CAN da taimako da agajin Jonathan sune Boko Haram, amma mutanenmu sun kasa fahimtar hakan. Wannan duk tsararren abune daga fadar shugaban kasar America, kamar yadda DR SULAIMAN DAWUD ya bayyana tun farko ma lokacin da aka turo MAI TATSINE jahar kano amatsayin musulmi, wato kamar yadda yanzu aka turo SHEKAU wai amatsayin musulmi ne. Ga magana nan ta gaskia amma ansaketa antafi bulayi, wannan sirrin tsohon gwamnan Adamawa yafara tonawa karshe aka tsigeshi ta hannun 'yan majalisar jahar, Oh! America da qawayenta irinsu Isra'ila sunyi amfani da batan 'yan matan ne suka shigo suka mamaye Arewa ta ko ina, kaduba yadda isra'ila take musulmai a Gaza, to gasu nan sun shigo sunyi dif kamar basa Arewar amma suna ta kitsa tsiya. Wlh so suke sugama da Arewa gabadayanta cikin dan taqin lokaci, duk wani wanda zaiyi qoqin tona musu asiri to zasuga bayansa kowayeshi, shiyasa mutanenmu masu tsoro da son duniya suke kasa tona asirin sbd tsoron mutuwa. Gobe Insha'Allahu, xan muku dogon typing akan abubuwan da Professor Dawud Sulaiman ya fada, Shi Pro Dawud Sulaiman din asalinsa kiristane kuma babba a kungiyar CAN sai Allah ya shiryeshi ya musulunta, yatona asiri dayawa, kuma lecture din tacika gari tunda dadewa kuma ba wani kirista daya karyatashi. Saboda masu musu da karyata mutane shine nadora Lecture din a site dina nabawa mutane link din sunayin downloading sunaji. Sai munyi magana sai 'YAN WAWAYE suce ai su 'yan siyasa ne, dan haka tunda wane yanason mai malafa to wlh muma sai shi. Kuma badama kafadi illar mai malafa sai mutanenmu suce ai kai dan kwankwasiyya ne, musamman anan kano wlh, abin har mamaki yake bani wlh, badama wani mutum mai ra'ayin kansa yafadi xance na gaskia sai an alaqantashi da wata kungiya ta siyasa, Oh! Wuta dai Sallau...! Irin wannan takaicin ne idan yamin yawa a xuciyata sai na qufula naringa bin duk wani dan mai malafa ina unfrnding da kuma blocking wlh, wai kozan samu dan sauki. Posting ne wlh bazan fasaba akan sharrin mai malafa ba, sai ku mutu ko kusa asamun Bomb nima na mutu kafin kuma azo kanku. Allah yajiqan Malam Jafar, wata lecture dinsa dayayi yake cewa wlh mutanen nan bazasutaba son Arewa ba, duk yadda xasuyi suga Arewa aqasa to xasuyi, kuma yace komai xasuyi sai sun cuci arewa kamar wajen rabon muqamai, idan ma zasu bawa musulman to sai sunxabo GURBATATTUN MUSULMAI MARASA KISHI sannan sai a basu muqamai, idan kunyi korafi sai ace ai wane da wane suma musulmai ne, bazasu taba yarda subawa cikakken dan kishin Arewa da musulmi ba, kuma xasuyi duk mai yiyuwa dan ganin sungama da duk wani mai kishin Arewar wlh. Yazamana daga talakan Arewa sai kuma gurbatattun da aka bawa muqamai. Allah yakyauta... Karka manta yakai dan jonathan cikin rabin minti nayi blockn dinka a group ko a page koma a timeline dina mutuqar xakaji xafin fadin gaskiyar danayi harma jin xafin yasa kaxageni ko kace Up Wane! Idan kana page ko group dina kaga baka ganin wajen comment to idan a group ko page ne to BAN dinka nayi sbd sakin bakinka walau kai dan mai malafa ne ko kuma baka da kyakykyawan lafazi. Kuma ko yanzu a shirye nake nayi Ban ko blocking din dan mai malafa...! Bana nadamar yin hakan wlh, kuma ba wanda xai kawo mun hujja ta cewa nayi kuskure na yarda dashi.
Comments
Post a Comment