NASHA WAHALAR SOYAYYA 2

NASHA WAHALAR SOYAYYA CONTINUETION ----2 :::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::: AKOFAR GIDANSU rabi at nafaka kamar hadin baki ina tsayawa wata yarinya tapito daga gidan dasauri nai kiranta nace tashiga gidan takiramin rabi aikuwa bata dadeba tapito akace wanene nace tace idrees ne takoma nanma bata dadeba tapito tace tanazuwa wannan karon ban bawa yar aiken komaiba sbd bakomai a aljihun sai godiya dana ambata mata tawuce zama nagyara sosai danbansan me rabi zataceminba intapito nidai nasan zai wahala ta iya yafemin wulakanci danai mata amma abinda nake dayakini rabi mai ilimice dan haka innai mata wata nasihar watakil ta iya yafemin abinda nai mata, salamun alaikum!! Karaf muryar rabi naji akunnena nan take takatsemin tunanina nai saurin juyowa sainaga tajuyamin bayanta, gaba dam!! Azuciyata nace lallai shikenan yau rabi zata rama wulakancin danai mata, karfin halinai nasha gabanta wata nustsuwace tazomin koda muka hada ido da ita sai tay sauri ta sunkuyar dakai. Nafara--dacewa- harbansan dawacce fiskan zankalleki nabaki hakurin abinda naimiki iya tsawon kasancewata dakeba rabi bani dakalaman dazan baki hakuri dasu dan duk wanda nazo dasu nasan ma abota raunine bazasutabayimin amfani wajen goge abindanai mikiba rabi banida wata siga ko wata shiga dazanyi dazata iya sakawa kiyafemin abindanai miki tun abaya rabi ayau na tabbatar dake mai kaunatace kuma nazo na jaddada so da kaunar danakemiki wadda kika dade kinai min amma ina halin makanta rabi yau allah ya warkar dani idona sun bude garau nagane maisona kuma nagane makiyana rabi ina fatan ban makaraba kuma zaki yafemin dukkan abindanai miki abaya mudora sabuwar rayuwa ta soyayya nida ke wanda zamuyi fata takaimu zuwa ga rayuwar aure . Rabi!! Rab rab kinyi shiru kodai banyi sa ar zuwabane, dagowa kanta tai bisa mamaki sainaga hawaye suna fita tacikin idanuwanta nan take hankalina yatashi nadan kara dubanta nace plss rabi inafatan ba kalamainane suka bata miki rai ba har sukesakaki zubar da hawaye sai anan tay magana-- kokadan idiris babu abinda zance saidai alhmdulillah, idiris yau shekarata biyar ina faman jinyar sonka yau kuma gashi allah ya warkar dani idrees wlh nayafe maka dama nibantaba rikarka dakomaiba idres, idrees dan allah yanxu kana sona? Murmushi nai, kawai wlh inasonki rabi so na hakika nan take wasu sanyayan hawayen hawaye suka kwaranyomin daga idanuwanta nay saurin saka hankacif nashare mata shi wani kallo damukaiwa juna munfi minty biyar kawai kallon juna muke sannan rabi ta katse shirun idrees dan allah inason kayafewa hajara abinda taymaka tsananin mamakine yarufeni nace rabi ya akai kikasan abinda hajara taymin kuma harma kikasan ina neman daukar fansa, kawata tafadamin duk abinda yafaru tsakaninka da hajara domin duk abinda yafaru akan idonta yafaru idrees inason dan darajar soyayyar dakakemin kayafemata kasani shi mutum marar kirki wlh dakansa yake wulakanta basaika wulakantshiba ajiyar numfashinai nadubeta nace rabi babu komai wlh narabu daita kuma bazan sake wai wayartaba nagode daka karbi wannan bukatan tawa atakaicedai banbar gidansu rabiba saida nakai karfe goma shadaya sannan tundaga rananr nan soyayya mai karfi takullu tsakanina darabi wadda tadore har aka sakamana rana wadda ayaudai saura saty 2 adaura mana aure ina zaune akan katifata kawai murmushi nake kai gsky soyayya akwai dadi dik wanda baya soyayya abin tausayine, karar ringin wayatane yakatsemin tunani nai sauri nadauki wayar koda naduba fiskar wayar sainaga bakuwar numba dan haka nadaga gamida fadin salamu alaikum wa alaikasalam naji muryar mace mamaki yakani to amma wacece natanbayeta inamai son sanin ko wacece uhm haba idrees HAJARACefa kokamantanine wani irin kullututun bakinciki naji yadago daga wuyana kamar zai fice daga wuyana dasauri nace wayabaki numban wayata? Waya baki ixinin kirana? Dama, dama takama in ina. Nai saurin katseta damame? Eye dama me? Hm zancigaba,,,

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA