nasiha

WANNAN NASIHANE DA WANI YAYIWA DANSA KAFIN YA MUTU (1) Na dandani jindadi amma banji abinda yafi lafiya dadiba (2) na dandani daci da bakinciki amma banji abinda yafi bashi nauyiba. (3) nayi dakon karfe amma banji abinda yafi bashi nauyiba. (4) naga wadata dayawa amma banga abinda yafi watatar zuciyaba. (5) nayi hakuri kuma na dandani wahala amma banga abinda yafi talauci wahalaba. (6) naga makiya dayawa amma banga makiyinda yafi shaidan ba. (7) na sanya tufafi dayawa amma bansanya kamar tufafin tsoron Allah ba. YA ALLAH MUNA MASU ROKONKA CIKIN KANKANCIN BANGASKIYARMU KAYI MANA JINKAI. KA GAFARTA MANA KURA-KURANMU ALLAH YASA MUCIKA DA IMANI

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA