NASHA WAHALAR SOYAYYA kashi na 4
NASHA WAHALAR SOYAYYA CONTINUETION .............:...................: CIGABA---- CIGABA----- CIGABA. HAJARA nazuwa saita watsamin wannan ruwan natsaneka idi, bana kaunarka, maikaunarkama banasonsa, kai bama kaiba hatta danginku da yan uwanku bana sansu matsiyaci mai zuciyar kare, Tana gama kalaman tajuya tawuce gida bata saurari abinda zanyi mata raddiba natsaya wata zazzafar kwalla ke fitowa tacikin idanuwana tana kwararowa zuwa kan kumatuna daga karshe tamike kan hakar karin wuyana, bantaba tsammanin wannan wulakanci daga hajaraba bama wannan wulakancinne kawai bacin raina tsananin munanan kalaman dataymin shi sukafi gundurata tundanake bantaba jin haushin hajaraba daidai dana mint daya sai awannan lokacin naji natsaneta naimata tsanar da ko shaidan baimatashiba tabbas dole yau zan rabu da hajara koda kuwa ita kadaice macen aduniya, nadan shanshani ruwan datazubamin ruwan sabulune yayi kama dana wanki kokuma na wanke wankene oho. Nadan taka kadan zan tapi nakara tsayawa, nadan karatapia natsaya kawai narasa mezanyi alokacin. Yanxu ta unguwarmu zan wuce da jikakken kayannan kai to amma me zancewa su simoli tunda tagabansu nawuce dazu dazanzo gurin harma kuwa sukaimin jinjina, to amma konacemusu kwata nafada kai bazasu yaddaba kai!!! Yauni idriss yaya zanyi haka nakama hanyar gida bansami mafitaba nawuce wani wawan zagayenai nayi yadda su simoli bazasu ganniba sannan nai wuf nawuce cikin gida adaidai lokacin danaji wata murya kota waye oho anacewa-- smart yane yane, amma ko waigowabanba. Ina shiga gida nai mutuwar tsaye sbd abindanagani yamatukar bani mamaki, kunsan maye? Rabi nagani tareda ummata suna daka sai hirasuke gwanin ban sha awa, natsaya cak ina mamaki yaushe rabi tasan gidanmu harma suka saba da ummata, ummatace takatsemin tunanina alokacin data watsomin wata tambaya, idi maye haka kuma naganka ajike bakomai umma, nace mata nai saurin ucewa daki alokacin danaga rabi tanaimin wani irin kallo maikama da tausayawa nakaudakai nai sauri nawuce cikin dakina inashiga nafadi kan shinfidata kukan xuci kawai nake kai kai kai wannan wane irin wulakancine hajara natsaneki natsani mai kaunarki hatta duk abinda kikaraba shima natsaneshi danshi jikanane yadameni nacire kayan dahajara tajikamin nasaka zilaikata nadan fito wajen dakina na ajiyesu nakoma nacigaba dakuncin zuciyan da hajara tasakani aciki tunanin mai yakamata naiwa hajara narama cin mutuncin dataymin lokaci gudakuma wasu sanyayan hawaye suka zubomin yayin dana tuna da rabi irin son datakemin dakaunar datake nunamin wani tausayin tane dawata sabuwar kaunarta akaro nafarko yafaso cikin zuciyata tinda nake bantaba jin son rabi daidai da kwayar zarra acikin zuciyataba sai yau nikaina abin mamaki yabani. Take naji inason ganin fiskarta nan take natuna ashema suna waje suna daka ita da ummata nadan fito donnnalekata naga fiskarta kawai wacce ayanxu nake dokin gani jikakkun kayan da hajara tajikamin naga rabi tana wankewa harma tawanke rigar tana wanke wandon. Wani tsananin sonta tareda tausayinta alokaciguda naji harwata karamar kwalla tafitomin tabbs nayarda rabi mai kaunatace nan take tsuntsun so yatashi yakoma kanta amma yanxu ta ina zanfara kai anyakuwa rabi zata yarda tasoni? Bakomai duk mayadda za ai gobe zanje gidansu domin nabata mamakin dabata taba tunaniba aranar zan bayyanamata tsananin son danake mata bayan haka kuma aranar zanje narama irin wulakanci da hajara taymin. Washe gari dayamma naiwanka sosai saida nasaka kaya kala biyar ina canzawa sbd duk shigar danai sainaga rabi tawuce nai mata wannan shigar akashe natsaya awani red blue din kaya sun mini kyau sosai nasaka wani thombs, shima ja ne yahau sosai bakuga yadda yaimin kyauba nufi gidansu rabi cikin wani shauki dakwanciyar hankali........... .............. zancigaba
Comments
Post a Comment