NASHA WAHALAR SOYAYYA, -kashi 1
NASHA WAHALAR SOYAYYA, ------------------------------ CIKAKKEN LABARIN,,,,,,, Yauma kamar kullum nazauna akan bushashshen itace dayake kallon gidansu hajara, idona tsuru akan kofar gidan sonake kawai tafito naganta naji dadi, tsawon minti talatin inajira amma fa shiru wai maye yaci shirwa, cikina ya dameni da kugi na yunwa sai alokacin natinama ashema kokaryawa banyiba wata hamma nadanyi sannan na tashi tsaye daga kan bushashshen itacen yayin danaga wani yaro yafito daga gidansu hajaran dakayan makaranta ajikinsa. Tabbs nagane yaron shine wanda suke tapia makaranta da hajara kullum take rike masa hannu amma abin mamaki yau kuma shi kadai yafito. Kai to amma ina hajara kardai ace kobata da lpy? Kokumadai wani abune yasameta, nan take naji nakasa samun sukuni nai sauri nasha gaban yaron,,,,,,,, sulaiman yau kiuma ina yayar taka yayi dan murmushi sbd yaron akwai fara a sosai yace tab aitatapi mkrnt yau tace bazata tsimayeniba dan sunada wani assignment kuma dawuri za a hada, shiyasa, dammm gabana yafadi, yanxu shikenan yau bazanga hajaraba saitadawo daga makaranta, kai amma yau ranarnan banyi sa aba toyanxu ya zanyi kenan, wannan duk tanbayoyine nake jerosu acikin kwakwalwata wacce bani da amsarsu najuya zanma sulaiman magana sai a sannan naga wai ashe tuni yadade dabarin guri wandanibanma saniba take naji gaba daya jikina babu dadi, nanfa cikina yaci gaba da takuramin nakalli cikin azuciyata nace nagane nufinka sodai kake nabaka hakinka, awajen rabi mai kosai nafaka yarinyar datakemun so kamar takashe kanta amma ni kwata kwata bata raina, tundaga nesa taganni tasaki wani murmushi na farinciki bisa dole nai mata yake badan sanrainaba akalla akwai wasikar rabi wajen guda goma ahannuna amma ko daya ban tabai mata replid ba kuma duk wasikun maganar kenan ina sonka ina kaunarka amma bata taba fito fili ta fadamin ba sai dai tabani through letter nakarasa gurin nazauna fuskata babu ko annuri, rabi takalleni tay murmushi ranka ya dade ina kwana dakyar na amsa lpy antashi kalau kodanaga gaisuwar tana neman yawa naisauri na katseta kibani kokon na ashirin dasiga yau sauri nakeyi allah sarki rabi dasauri ta bude roban kokon tafara zubmin dama kullum intafara zubawa sainace ya isa haka sannan take denawa aikuwa yauma sai da tacika roban sannan tasaka sugar nan yanda zai kamata tamikomin nakarba bayan nashanye nai nai daita takarbi kudin amma taki kuma dama tasabamin haka don bata karba nasaka ashirin dina acikin aljihu nace axuciyta ba matsala ai zatai amfani najuya zan wuce kallona kawai rabi take tareda kokarin nunamin tsantsar son datakemin amma nikuwa ko ajikina bayan nadanyi nisane naji muryar rabi abayana najuyo ya akaine kuma natambyeta fuskata ko alama murmushi babu, uhm! Dama idi amsar wasikata ce har yanxu banganiba kuma.................. ............................ Zancigaba insha Allah, ------------------------------ CIKAKKEN LABARIN,,,,,,, Yauma kamar kullum nazauna akan bushashshen itace dayake kallon gidansu hajara, idona tsuru akan kofar gidan sonake kawai tafito naganta naji dadi, tsawon minti talatin inajira amma fa shiru wai maye yaci shirwa, cikina ya dameni da kugi na yunwa sai alokacin natinama ashema kokaryawa banyiba wata hamma nadanyi sannan na tashi tsaye daga kan bushashshen itacen yayin danaga wani yaro yafito daga gidansu hajaran dakayan makaranta ajikinsa. Tabbs nagane yaron shine wanda suke tapia makaranta da hajara kullum take rike masa hannu amma abin mamaki yau kuma shi kadai yafito. Kai to amma ina hajara kardai ace kobata da lpy? Kokumadai wani abune yasameta, nan take naji nakasa samun sukuni nai sauri nasha gaban yaron,,,,,,,, sulaiman yau kiuma ina yayar taka yayi dan murmushi sbd yaron akwai fara a sosai yace tab aitatapi mkrnt yau tace bazata tsimayeniba dan sunada wani assignment kuma dawuri za a hada, shiyasa, dammm gabana yafadi, yanxu shikenan yau bazanga hajaraba saitadawo daga makaranta, kai amma yau ranarnan banyi sa aba toyanxu ya zanyi kenan, wannan duk tanbayoyine nake jerosu acikin kwakwalwata wacce bani da amsarsu najuya zanma sulaiman magana sai a sannan naga wai ashe tuni yadade dabarin guri wandanibanma saniba take naji gaba daya jikina babu dadi, nanfa cikina yaci gaba da takuramin nakalli cikin azuciyata nace nagane nufinka sodai kake nabaka hakinka, awajen rabi mai kosai nafaka yarinyar datakemun so kamar takashe kanta amma ni kwata kwata bata raina, tundaga nesa taganni tasaki wani murmushi na farinciki bisa dole nai mata yake badan sanrainaba akalla akwai wasikar rabi wajen guda goma ahannuna amma ko daya ban tabai mata replid ba kuma duk wasikun maganar kenan ina sonka ina kaunarka amma bata taba fito fili ta fadamin ba sai dai tabani through letter nakarasa gurin nazauna fuskata babu ko annuri, rabi takalleni tay murmushi ranka ya dade ina kwana dakyar na amsa lpy antashi kalau kodanaga gaisuwar tana neman yawa naisauri na katseta kibani kokon na ashirin dasiga yau sauri nakeyi allah sarki rabi dasauri ta bude roban kokon tafara zubmin dama kullum intafara zubawa sainace ya isa haka sannan take denawa aikuwa yauma sai da tacika roban sannan tasaka sugar nan yanda zai kamata tamikomin nakarba bayan nashanye nai nai daita takarbi kudin amma taki kuma dama tasabamin haka don bata karba nasaka ashirin dina acikin aljihu nace axuciyta ba matsala ai zatai amfani najuya zan wuce kallona kawai rabi take tareda kokarin nunamin tsantsar son datakemin amma nikuwa ko ajikina bayan nadanyi nisane naji muryar rabi abayana najuyo ya akaine kuma natambyeta fuskata ko alama murmushi babu, uhm! Dama idi amsar wasikata ce har yanxu banganiba kuma.................. ............................ Zancigaba insha Allah
Comments
Post a Comment