maza ina kuke

Bayani akan gyaran al'auran namiji mafiyawan yan uwana maza suna fama da matsala azakari zakaga takoma kankani kamar nakaramin yaro. Ga duk wace ke son taimakawa mijin ta, ko ga duk mai son magani kahada dakanka kana iya hadawa da kanka. . Yadda zakahada magani Zakasamo wani ganye yana nan bayn gari anakiran ganyen (hankufa) Sai kashanya hankufa natsawo kwana 2 a rana sai kadaga hankufan bayan yabushe sai ka tankade kaxuba ga lade ka ajiya. Saikasamu nonon-shano ko madara sai kaxuba hankufan so uku a cikin madara ko nono sai kasamu zuma fara kahada kasamu kwana 7 kanasha insha allah zakaga takara tsawo da girma kuma zakasamu karin lafiya a jikinka. Nayi hakan ne badun azageni saboda taimakama yan uwana musulumai wannan abu bakuma nayi bane dun batanci wanda yaga xai iya gwada ya jaraba yagani insha allah xaisamu lapiyan haka.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA