baffula tani

Wani bafulatani neh zashi kasar waje bayan sun shiga jirgi an fara tafiya sai akayi announcing za a raba abinci kowa sai ya fadi abunda yakeso a kawo masa , a wannan lokacin akwai wani bature a gefen fillo shi kuma fillo a ranshi saiya yanke shawarar shima yau duk kalan abincin da bature zaici to shima sai yaci Pullo ya kasa kunne yana jira yaji sunan kalar abincin da bature zai fada sai akazo gun bature aka tambaye shi wanne kalar abinci yakeso sai yace NOTHING aka wuce akazo gun fillo shima aka tambaye shime yakeso akawo masa shima yace NOTHING aka wuce shi, shiru shiru pullo yaji ba ace masa komai ba , Bayan minti talatin 30 fillo yaji dai yunwa ta dame shi sai ya tashi a fusace yaje gun masu bada abinci yace" kai dan uwa aradu koma wane irin abinci ne abani a kyale NOTHING din nan na fasa abanikoda kosai ne

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA