dalilin rikicin zirin gaza

DALILIN RIKICIN GAZA (PART 1) ******************************* HITLER YACE; Ragowar YAHUDAWAN da na bari a raye a duniya, na barsune domin mutane su tambatar da makircinsu, su tambatar da basuda amfani a duniya. HITLER»» Dai wani sojane da ya kashe yahudawa ba adadi, wannan dalilin yasa yahudawa suka watsu a cikin duniya suka bar kasarsu suka rasa muhalli, bayan mutuwarsa ne turawa ke kokarin sama masu kasar da zasu zauna, shine sukace GAZA tasuce shine musabbabin yaki tsakanin Palasdin da Isra'il akan ZIRIN GAZA. ZIRIN GAZA dai yankine ko kasace ta Palasdin, Palasdin kuma kasace ta musulmai. ISRA'IL kuwa kasace ta Yahudawa makiya musulunci da musulmai, wanda a kwanannan su kace sai sun kashe musulman Palasdin ga baki daya, har yanzu kashe musulmai suke yara da manya, hari ta sama da kasa. ZAMUYI ADDU'A DAN ALLAH RUBUTA MANA....(AMEEN A COMMENT) YA ALLAH ALBARKACIN WANNAN WATA DA MUKE CIKI YA ALLAH KA TAIMAKI MUSULMI DA MUSULMAI A DUK IN DA SUKE, YA ALLAH KA KASKANTA KAFIRCI DA KAFIRRAI DUK IN DA SUKE. YA ALLAH HAKKIN KA AKAN MU MU BAUTAMA KADA MU HADAKA DA KOWA A WAJEN BAUTA, YA ALLAH A GAREKA MUKE SALLAH, ZAKKA, AZUMI, HAJJI YA ALLAH MU AL'UMMAR ANNABIN KANE FIYAYYEN ANNABAWA, LIMAMIN MURSALAWA, YAA ALLAH KA YI GAUGAWAR WULAQANTA DUK WANI MAKIYIN MUSULUNCI DA MUSULMI DUK INDA YA KE ALBARKACIN WANNAN WATA DA MUKE CIKI..

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA