Sayyiduna Salmanul Farisy (ra) ya ruwaito cewa Manzon Allah (saww) yace:

: Sayyiduna Salmanul Farisy (ra) ya ruwaito cewa Manzon Allah (saww) yace: "DUK WANDA YA CIYAR DA MAI AZUMI KUMA YA SHAYAR DASHI DAGA ABINCI DA ABINSHA NA HALAL, TO MALA'IKU ZASU YI MASA ADDU'A ADUK SA'O'IN (MINTUNA, AWOYI) DA SUKE CIKIN RAMADHAN, KUMA MALA'IKA JIBREELU (AS) ZAI YI MASA ADDU'A ADAREN LAILATUL QADRI". (IMAM TABRANI ne ya fitar da hadisin acikin Alkabeer)

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA