hahahah

Wata yarinya ce tayi cikin shege, daya fara girma sai iyayenta suka tambayeta wanda yayi mata cikin, sai ta fadi wani attajiri makwabcin sune , Sai uban yaja yarinyar da mahaifiyarta suka dunguma xuwa gidan attajirin Suna xuwa gidan suka tarar da Alhaji suka shaida masa halin da ake ciki , sai attajirin yace ya kar6i ciki amma da sharadi guda 3:- "Idan yarinya ta haifi namiji xai ba uban yarinya naira million 10 yaba uwar million 5 , Idan kuma ta haifi mace xaiba uwar yarinyar million 10 yaba mahaifinta 5 , Idan kuma har cikin ya xube shikenan kowa ya rasa , sai uban yarinyar yayi murmushi yace "haba Alhaji ai saika mata wani cikin ko kuwa uwar gida ? Sai uwar gida tace kwarai kuwa hakane saina basu dakina ma

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA