lecturer

Wani lecturer ne mai hannu 1 ya shiga lctr hall.. hausa yake koyarwa...shigarsa ke da wuya ya rubata sunan topic din da xaiyi magana akai.....KARIN MAGANA....bayanya koyar da su ma,anar sa da yadda yake da misalan sa..,sai yace an gane aka ce eh....sai yace to idan an fahimta waye xai bashi misali guda 1.... Can sai wata ta daga hannu..sai ya bata ixinin ta fada... Sai tace...misali hausawa na cewa"hannu daya 1baya daukar jinka"...sai yayi shiru xuwa wani lkc kana ya dubeta yace "eh hakane amma yana iya ba da carry over dan uban mutum"............

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA