SUNAYEN WASU MAZA DA HALAYEN SU ...
SUNAYEN WASU MAZA DA HALAYEN SU ... 1- ABBA: son mata, ji da kai, surutu, kuma mostly yan gata ne ga kokari da addini 2- GARBA Kazanta mako, most of them basu waye ba 3- SADEEQ @ zuciya, taurin kai, ga son musu 4- ADAMU Yawancin su duk gajeru ne, ga katon kai, son gardama, ga kwadayi 5- UMAR/FARUQ zuciya, suna da kirar gardawa wa sun su 6- AHMED shiru shiru ga zurfin ciki 7- ALIYU zuciya ga iya tsara mace 8- IBRAHIM akwai addini, da kwakwalwa, yawancinsu bakake ne, ga iya tsara mace 9- JAMILU son gayu, son gulma kamar mace 10- SALIHU shiru shiru, abun tausayi hmmm 11- AMINU basa magana, amma akwai iyayi da tsari 12- SHAMSUDDEEN sun iya bayar da labari, gasu da karya 13- AUWAL yiwa mata karya, son burga da kudi 14- SAIFULLAHEE Karyar kudi, bagu da fafa 15- FAYSAL da ZUBAIRU kuna jin sunan, ba sai na fada ba, sai dai Akwai masu basira da kwakwalwa 16- ABDULLAHI hakuri, kawaici, rashin son abun duniya 17- DADDY / HALIFA shaye shaye, bin mata, da maula 18- ANAS wawaye ne most of them, dogaye kuma 19- BASHIR son girma most of them tsamaye ne 20- HAFIZU Akwai su da kokari, amma ba wanka 21- MUHAMMAD ba ruwan su, ga addini, ga halaye masu kyau 22- SULAIMAN son mulki da son mata 23- ABBAS Dolaye sun fi yawa, sai dai Akwai masu basira 24- KAMILU Akwai sana'ar hannu, kuma akwai madiri 25- AUDU most of them basu waye ba 26-BELLO son mata, son zuwa wurin party, amma suna da tsafta. 27-USMAN kurciya,da son kai, da soyayyar zuci, 28- KAMAL Fara'a, da iya soyyayya 29-HAFEEZ Addini, ga hazaka wurin iya magana 30-MUBARAK mafi yawansu yayan masu kudi ne, kuma ga kyau, but ba sa jin magana 31-saminu son kara 2 ga son tsara mace ammafa akwai ilimi #tsokana Hmm Nifah banyi Dan bakar magana bah Dan wasa aka tsara shi Duda ma cewa wani abun acki haka yake Saura mata kubiyo ni
Ammar
ReplyDelete