kataba ganin idon basira

KATSAYA KAYI DUBA DA IDON BASIRA 1.Ka zama mai tausayi. 2.Mai yawan tuba. 3.Mai bin Sunnah. 4.Mai taushin Zuciya. 5.Mai yawan kyauta. 6.Mai saukin kai. 7.Mai yawan Hakuri. 8.Mai yawan kyautatawa Mutane. 9.Mai Afuwa da rangwame. 10Mai kyautatawa Maraya. . 11.Mai tausayawa dabbobi. 12.Mai yawan karatun Qur'ani. 13.Mai yawan yin Nafilfili. 14.Mai Tausayawa yara. 15.Mai girmama na gaba 16.Mai biyayya ga iyaye. 17.Mai yawan Ambaton Allah. 18.Mai Tunawa da mutuwa. 19.Maikyautatawa Makoci. 20.Mai Girmama bako. 21.Mai sada zumunci. 22.Mai bawa Mutane Uzuri. 23.Mai raka gawa Maqabarta. 24.Mai Tausayin talakawa da nakasassu. 25.Mai kyakykyawar mu'amala da mutane. 26.Mai karban Gaskiya. 27.Mai zuwa Masallaci da wurin wa'azi. 28.Mai amfani da lokutan ka wurin aikata alkhairi. 29.Mai Farin ciki da cigaban musulunci. Dama sauran halaye na kwarai. 30.Kada ka zamo mai yin Bidi'a da Shirka. 31.Kada ka dinga bincika laifukan mutane. 32.Kada ka rinka yin gulman mutane. 33.Kada ka rinka yin surutai marasa amfani. 34.ka nemi izni wajen shiga gidan mutane. 35.Kada ka zama mai son jin laifukan mutane. 36.Kada ka zama mai yawan son yin bincike. 37.kada ka zama mai yawan surutu. 38.Kada ka zama mai yawan yin 'karya. 39.Kada ka rinka yawan Zagi. 40.Kada ka rinka yin Hassada ga dan'uwan ka. 41.Kada ka rinka ambatawa dan'uwanka abinda bayaso. 42.kada ka zamo mai farin ciki da faduwan Musulunci. Dama sauran munanan halaye. Allah kasa mudace 1.Ka zama mai tausayi. 2.Mai yawan tuba. 3.Mai bin Sunnah. 4.Mai taushin Zuciya. 5.Mai yawan kyauta. 6.Mai saukin kai. 7.Mai yawan Hakuri. 8.Mai yawan kyautatawa Mutane. 9.Mai Afuwa da rangwame. 10Mai kyautatawa Maraya. . 11.Mai tausayawa dabbobi. 12.Mai yawan karatun Qur'ani. 13.Mai yawan yin Nafilfili. 14.Mai Tausayawa yara. 15.Mai girmama na gaba 16.Mai biyayya ga iyaye. 17.Mai yawan Ambaton Allah. 18.Mai Tunawa da mutuwa. 19.Maikyautatawa Makoci. 20.Mai Girmama bako. 21.Mai sada zumunci. 22.Mai bawa Mutane Uzuri. 23.Mai raka gawa Maqabarta. 24.Mai Tausayin talakawa da nakasassu. 25.Mai kyakykyawar mu'amala da mutane. 26.Mai karban Gaskiya. 27.Mai zuwa Masallaci da wurin wa'azi. 28.Mai amfani da lokutan ka wurin aikata alkhairi. 29.Mai Farin ciki da cigaban musulunci. Dama sauran halaye na kwarai. 30.Kada ka zamo mai yin Bidi'a da Shirka. 31.Kada ka dinga bincika laifukan mutane. 32.Kada ka rinka yin gulman mutane. 33.Kada ka rinka yin surutai marasa amfani. 34.ka nemi izni wajen shiga gidan mutane. 35.Kada ka zama mai son jin laifukan mutane. 36.Kada ka zama mai yawan son yin bincike. 37.kada ka zama mai yawan surutu. 38.Kada ka zama mai yawan yin 'karya. 39.Kada ka rinka yawan Zagi. 40.Kada ka rinka yin Hassada ga dan'uwan ka. 41.Kada ka rinka ambatawa dan'uwanka abinda bayaso. 42.kada ka zamo mai farin ciki da faduwan Musulunci. Dama sauran munanan halaye. Allah kasa mudace

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA