alamomun cikawada imani

ALAMOMIN CIKAWA DA IMANI MANZON ALLAH S.A.W YACE= 1. Wanda kalmarsa ta karshe ita ce LA'ILAHA'ILLALLAH 2. Da wanda ya mutu da gumin goshi. 3. Da wanda ya mutu ranar juma'a 4. Da wanda aka kasheshi a wajan jihadi. 5. Da wanda ya mutu agurin ya da addini. 6. Da wanda ya mutu saboda wata Annoba. 7. Da wanda ciwan ciki ya kasheshi 8. Da wanda ya mutu a cikin ruwa 9. Da wanda ya mutu ta hanyar gobara. 10. Da wanda gini ya ruso masa. 11. Da matar data mutu gurin nakuda. 12. Da wanda tarin fika(TB) ya ya kasheshi. 13. Da wanda ya mutu sakamakon ciwon 6arin jiki. 14. Da wanda ya mutu wajan kare dukiyarsa amma ta halak. 15. Da wanda ya mutu wajan kare mutuncin iyalinsa. 16. Da wanda ya mutu gurin kare rayuwarsa. 17. Da wanda ya mutu gurin kare rayuwar al'umar musulmi da dukiyarsu. 18. Da wanda ya mutu yana aikin alkairi, kamar sallah, hanyar zuwa ziyara, karatun Qur'ani, da sauransu. 19. Da wanda wani shugaba azzalumi ya kasheshi dan ya tsaya akan gaskiya, kuma yana gaya masa gaskiyar. Duba: Hahkamul-Jana'iz Allah ka azirtamu kyakkyawan karshe.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA