bil jannah
ASHARATUL MUBASHSHIRUNA BIL JANNAH. ____________ Manzon Allah (S.A.W.) yanada Sahabbai kemanin guda 120,4000. Amma akwai wasu kebabbu, zababbu, fitattu wadanda akayi musu bishara da gidan Aljanna tun sunada Rai a wannan duniya. Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) yafada a hadisi cewa: Anyi musu bishara da gidan Aljanna, wato sune: ASHARATUL MUBASHSHIRUN. Wadannan Sahabbai sune kamar haka:- (1) Abubakar Saddiq (R.T.A). (2) Umar Bin Khaddab (R.T.A). (3) Usman Bin Affan (R.T.A). (4) Aliyu Bin Abi Thalib (R.T.A). (5) Dhalha Ibn Ubaidullah (R.T.A). (6) Zubair Ibnul Awwam (R.T.A). (7) Abdurrahman Bin Auf (R.T.A). (8) Sa'ad Bin Waqqas (R.T.A). (9) Sa'id Bin Zaid Bin Amr (R.T.A). (10) Abu Ubaidah Bin Jarrah (R.T.A). Allah Madaukin Sarki yabamu albarkacin wadannan bayi nasa.
Comments
Post a Comment