MB DATA TRANSFER
ZAka iya yin transfer na MB da layinka na MTN TO MTN kawai kabi wadannan matakan na kasa, amma ka tabbata kana da MB mai yawa kamar 10MB. 1. Zaka yi rijistar transfer din tura MB, domin yin rijistar danna 131 2*1# zasu turo maka da sako kamar haka, "Y'ello, you have successfully registered your MTN Services, your default pin is 0000." 2. Bayan ka samu PIN naka 0000 saika canza shi, domin canza PIN naka "texting 'CHANGE OLDPIN NEWPIN NEWPIN' to 131." ko kuma ka danna 131 2*2# saikai reply da tsohon PIN wato 0000 zasu ce kasa sabon har sau biyu wato wanda kake so. 3. Idan kuma baka da MB akan layinka kuma kana son saya, saika danna 131 2*3# ko kuma 123 4# saika zabi na yadda kake son saya. 4. Sannan kuma sai wanda zaka turawa, MB akan layinsa. Wato "Share Data to beneficiary" kafin ka turawa mutum MB ka tabbata yana cikin "beneficiary" naka, domin sa lamba a beneficiary" saika danna 131 2*4*1# saikai reply dan lambar wanda kake so ...