kuduba wannan girma
Akwai Wata Mace Karuwa Marar Kunya a Cikin Garin Madeena. Watarana Ta Zo
Wucewa Kusa Da Inda Sayyiduna RASULULLAH(S.A.W) Yake Zaune Tare Da
Sahabbansa Suna Cin Nama, Sai Tace:-
"DON ALLAH KU BANI NAMAN NAN INCI"
Har Sun Taso Zasu Miko Mata, Sai Ta Ce:-
"NI NA CIKIN BAKIN MANZON ALLAH(S.A.W) NAKE SO".
Shi Kenan Sai Sayyiduna RASULULLAHI(S.A.W) Ya Tattauna Naman a Cikin
Bakinsa Mai Albarka Sannan Ya Mika Mata, Ta Karba Ta Cinye.
Tun Daga Wannan Ranar Sai Halayenta Suka Sauya, Ta Zama Salihar Mace Mai
Kamun-Kai.
Nan Da Nan Ta Ji Wata Irin Kunya Ta Lullubeta.
Tun Daga Wannan Ranar Bata Qara Yin Zina Ba, Ko Zancen Batsa Bata Qara Yi
Ba.
ALBARKACIN YAWUN MANZON ALLAH(S.A.W).
Ya ALLAH Kayi Salati Da Aminci a Gare Shi Gwargwadon Darajarsa. Tare Da Iyalan
Gidansa Da Dukkan Sahabbansa Masu Albarka, Ameen.

Comments
Post a Comment