SINASIR NA SEMOVITA
SINASIR NA SEMOVITA
Semovita
suga
yis
ruwa
gishiri
mai
zaki kwaba semovitan da yis kamar kwabin fanke sai ki barshi ya tashi kamar 30 min san nan ki dauko kullun ki dan kara masa ruwan sanyi yayi dai dai kullun waina sai ki sa masa dan gishiri da suga ki juya sosai idan kina son albasa zaki iya sawa sai ki dora kaskon suyar sinasir dinki ki fara suyar ki zuba mai sai ki zuba kullun ba a juyawa har ya soyu amma idan kina so zaki iya tunda na semovita ne,shikenan kin gama zaki iyaci da komai.

Comments
Post a Comment