YADDA ZAKAI EDIT THEMES NA WAYA NOKIA DA KANKA. . .
YADDA ZAKAI EDIT THEMES NA WAYA NOKIA DA
KANKA. . .
ta hanyar amfani da blueftp idan bakadashi shiganan
kai download
http://haqqfiles.t15.org/load/file/27/BlueFTP.html
DA FARKO GA ABUBUWAN DA AKE BUKATA DAN HADA
THEME
= BLUEFTP
= FOLDER
= THEME
= HOTUNA
>Blueftp dashi ake hada theme din.
>Empty folda kuma itace folder din da babu komai
acikinta.
>Sai kuma shi Theme yazama kana da wani theme din
awayarka.
>Sai kuma Hotuna wato wanda zakasa amatsayin naka.
GA YADDA AKE HADASHI
Kahau kan Blueftp dinka ma'ana kabudeshi, idan
budewarka ta farko ce zai nunoma tutoci dayawa sai
kazabi ta
farko wato ta Birtaniya ma'ana kazabi turanci kenan..
Daga nan zai ta tambayarka 'allowapp to
access' sai kana dannan YES wato bangaren Hannun
hagun...
Idan yagama zai nunoma kan Waya da kuma kan
memorynka wato alamar C: / da kuma E: /, Sai kazabi
inda theme dinka yake wato wanda zaka hada wani
dashi kenan, Idan kajekan theme din sai kadanna OK na
wayarka, Anan ma zai tambayeka sai kadanna YES.
Idan kadanna Yes to zai nunoma kayan cikin theme din,
Misali zaka iya ganin note.png, ko applications.png,
kodai makamancin hakan.
Idan yanunoma kayan cikin
themes din sai kadanna hannun hagu na blueftp dinka
wato MENU zakaga SELECT ALL ITEMS, Idan kayi select
all zakaga yayi selected dinsu kuma zakagane hakan ta
inda zakaga sunyi duhu-duhu idan kaga haka sai ka
kuma danna MENU zakaga
EXTRACT SELECTED ITEMS sai kadanna, Daga nan sai kai
ta danna back har kaje inda empty foldarka take sai
kashigeta idan kashiga zakaga tasama Empy Folder, sai
ka kuma danna Menu na blueftp din zakaga EXTRACT
ITEMS HERE sai kadanna.
Ka Kula [lokacin dakayi extract selected items to blueftp
din yayi copy na kayan cikin theme din dan haka yanzu
dakazo empty folda kuma kadanna Extract
itemshere ma'ana zai juye abubuwan dayayi copy acikin
empty folda din, Dan haka zai fara ajiyewa kuma duk
ajiye daya sai ya tambayeka.
Sai katsaya ka nutsu yana
tambayarka kana danna YES,
Idan yagama extracting din zakaga yajuye kayan cikin
theme din dayayi copy sai kazo ka bi daya bayan daya
ka canza da hoton da kake so.
Dafarko sai kadauko hotunan da zaka canja sai kasasu a
folder da kai extract a cikinta, sai ka duba hoton dakake
son chanjawa a ciki misqli bg.png ne zaka sanja sai
kacopy sunan nan da kagani bg.png sai kagoge shi
wannan bg.png din, sai kazo kan hotunan da kakawo sai
ka zabi daya kai rename sai kasamasa wanann suna
shikenan duk wanda kaiwa haka ya canju, bayan
kagama canjawa sai kadanna menu zakaga select all sai
kadannan zatai mark din duka abundake foldar sai ka
kara danna menu, zaka compress to nth sai ka shika sai
karubuta sunan da zaka sawa theme dinna ka ammafa
karkagoge .nth, misaki samiulhaqq.nth shikenan sai kai
compress shima kai ta danna yes jar sai yagama,
sannan kaje kai apply dinsa

Comments
Post a Comment