%%CREAM CHICKEN SOUP%%
%%CREAM CHICKEN SOUP%%
*kaza
*madara
*corn flour
*gishiri da maggi
*kayan qamshi.
Dafarko xaki dafa kaza da dan kayan miya da kayan qamshi
kisanya maggi da gishiri. Ruwan dan daidai xakisa yadda
kobai tsotseba yaxamana kadan ne wanda yahau kai.
Kixauna kixare kasusuwan yaxamana xallan naman kawai
kika aje agefe guda.
Saiki dama corn flour din kixuba akai hakama madarar
damata xaki tare da corn flour din. Kimaida wannan tsokar
kan wuta saiki xuba hadin madarar akai hadida juyawa
ahankali saikirufe xuwa minti biyar saiki duba kiga idan
kinaso dakaurine to idan bakauri saiki sanya ruwan xafi
kijuya haryayi daidai da bukatarki..

Comments
Post a Comment