WANI AIKI SAI BUDURWA

yan.jpg

WANI AIKI SAI
BUDURWA

1. Ka saya mata
waya ta kira wani
da ita. Kai kuma
tama please call me

2. Kai mata kyauta
ta bawa wani
saurayin . Idan ka
tanbaya tace baka
yarda da ita bane

3. Kaje wajenta
zance akan lokaci
ta bata
ma lokaci.
Tace ma aiki takeyi

4. Ka damu da ita
bakin ciki ya
kashe ka.
Karabu da ita
kashiga damuwa

5. Kai mata dinki ta
yiwa wani ado
dasu. Idan kayi
magana tace sunyi
daddti

6. Kaje wajenta fira
ka tarar da
wani idan
ka tambayi akasi a
cema zama da
saurayi
daya matsala ne.

7. Ka dinga zance ta
agun abokai,
ita kuma
ta dinga zagin ka
gun kawayenta.

8. Ka ce yaushe zan
dawo fira tace
sai
jibi, saboda wani
saurayin zai zo.

9. Tasaka kuka
kuma taki
rarrashin ka.
10. Idan aka
tambayeta a gidan
su
sai tace
kai alhalin ba haka
bane.

11, Ka kira wayarta
kaji buzy ka
tambayeta tace
wata anty nace na
kirani,

12, Ka nuna kishinka
a kanta, tace ma ka
fiya takura mata,
Ohhhh mu maza ina
zamusa kanmu....???
Amma fa ni tawa
duk bataimin
hakan....

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA