LEMON ABARBA
LEMON ABARBA
Abarba
Sugar.
Flavour
kisamu abarbarki mekyau daidai bukata, kiwanke ta tas kafin
ki fere saboda xamuyi amfani da bawon, saiki samu faranti
mekyau kibare aciki, idan kika gama ferewa saiki dauki bawon
kisanya atukunya kisa ruwa daidai yadda xaki bukata kidaura
awuta kibarshi yadahu.
Saiki dawo wurin abarbarki ki nikata a blander kikawo ruwan
bawon dakika dafa kixuba aciki kitace kisanya sugar da flavour
kisa a fridge kokisa kankara. Idan yayi sanyi xakiji yadda
xaibada ma'ana.
Timeline Photos · Oct
Comments
Post a Comment