FRIED RICE

FRIED RICE

Shinkafa
nama
karas
hanta
koran wake
koran tattasai
attaruhu
albasa
kabej
mai
magi&gishiri
curry

zaki dafa nama da hanta ki yankasu kanana ki yanka kayan lambun suma kanana,ki dora ruwan shinkafa ya tafasa sai ki zubata,idan tayi rabin dahuwa sai ki sauke ki taceta,ki dora manki a wuta ki zuba kayan nan da kika yanka tare da albasa da attaruhu da kika jajjaga,kiyi ta juyawa har suyi laushi,sai ki zuba shinkafa da nama gishiri magi curry
kiyi ta juyawa har tayi warara,kayan lambun zasu fito sosai,idan kina son ruwa zaki iya dan karawa.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA