ABUBUWA 91 DA ANNABI (SAW) YA NEMI TSARI DASU.
ABUBUWA 91 DA ANNABI (SAW) YA NEMI TSARI DASU.
WADANNAN ABUBUWA DA SUKAZO A HADISAI ANNABI (S.A.W) YA NEMI TSARI DA SU.
1, ZUCIYAR DA BATA TSORAN ALLAH.
2, FITINAR ZUCIYA
3, SHARRIN, JI ,DA GANI
4, TSORO
5, ROWA
6, BAKIN CIKI
7, DAMUWA
8, BACIN RAI
9, HASARA
10, SABON ALLAH
11, KASALA
12, GAJIYAWA
13, KASKANCI
14, QARANCI
15, TALAUCI,
16, FITINAR KABARI,
17, ZUCIYAR DA BATA KOSHI.
18, YUNWA
19, CIN AMANA
20, TABEWA
21, MUNAFINCI
22, BASHI
23, FITINAR WADATA
24, FITINAR DUNIYA
25, SHARRIN MAZAKUTA
26, KAFURCI
27, BATA
28, RINJAYEN MAKIYA
29, DARIYAR MAQIYA
30, MUMMMUNAN TSUFA
31, MUMMUNAR HUKUNCI
32, TABEWA A RAYUWA
33, CIWON HAUKA
34, KAMBUN BAKA
35, QASQANCIN RAYUWA
36, KOMAWA BAYA A RAYUWA.
37, ADDU'AR WANDA AKA ZALUNTA.
38, MUMMMUNAR MAKOMA.
39, MUMMUNAN MAQOCI
40, RINJAYAN MAZAJE
41, FITINAR DUJAL
42, AZABAR JAHANNAMA
43, SHARRIN SHEDANUN MUTANE
44, FITINAR RAYUWA
45, FITINAR MUTUWA
46, AZABAR KABARI,
47, SHARRIN ABINDA AKA SANA ANTA.
48, SHARRIN ABINDA AKA AIKATA
49 , SHARRIN ABINDA MUTUM BAIYI BA
50, SHARRIN GIRGIZAR KASA
51, GANGAROWA DAGA TUDU
52, RUSOWAR GINI AKA
53, NEMAN TSARI DA YARDAR ALLAH DAGA FUSHIN SA.
54, NEMAN TSARI DAGA MATSATSIN FILIN ALKIYAMA.
55, NEMAN TSARI DAGA ADDU'AR DA BA'A AMSAWA.
56, NEMAN TSARI DAGA BUSHEWAR ZUCIYA
57, NEMAN TSARI DAGA RIYA.
58, NEMAN TSARI DAGA FASIQANCI.
59, NEMAN TSARI DAGA JI, DA JIYARWA
60, NEMAN TSARI CIWAN KUTURTA.
61 NEMAN TSARI DAGA HAUKA
62, NEMAN TSARI KURUMTA DA BEBENTA KA.
63, NEMAN TSARI DAGA MUMMUNAN CIWO
64, NEMAN TSARI DAGA KADA KABATA KO KA BATAR DA WANI.
65, NEMAN TSARI DAGA KADA KAZAME KO A ZAMAR DA KAI.
66, NEMAN TSARI KADA KAZALUNCI WANI KO A ZALUNCEKA.
67, NEMAN TSARI DAGA RAI MAI ZARI,
68, NE MAN TSARI DAGA MUMMUNAN MAKOCI.
69, TSARI DAGA MUMMUNAR RANA.
70, TSARI DAGA MUMMUNAN DARE
71, TSARI DAGA MUMMUNAN LOKACI,
72, TSARI DAGA MUMMUNAN ABOKI
73, TSARI DAGA MUMMMUNAN MAKOCI
74, TSARI DAGA YUNWA
75, TSARI DAGA GOBARA.
76 TSARI DAGA DULMIYA A RUWA
77, TSARI DAGA MUMMUNAR CIKAWA
78, TSARI DAGA GUDU A FILIN DAGA
79. NEMAN TSARI DAGA HARBIN KUNAMA
80, TSARI DAGA MUMMUNAN HALI.
81, TSARI DAGA RINJAYAN MIKIYI
82, TSARI DAGA SHIRKA
83, NEMAN TSARI DA KALMOMIN ALLAH DAGA SHARRIN ABINDA YA HALITTA.
84, NEMAN TSARI DAGA GUSHEWAR NI'IMAH.
85, TSARI DAGA JUYAWA DAGA YANAYI MAI KYAU ZUWA MUMMMUNA
86, DA SAUKAR AZABA
87, DAGA DUKKAN FISHIN ALLAH
88, SHARRIN HARSHE
89, SHARRIN BUSHEWAR ZUCIYA
90, SHARRIN ILMI MARA AMFANI,
91, SHARRIN MASU TSAFI DA SIHIRI.
ALLAH YA TSAREMU DAGA BAKI DAYAN WADANNAN ABUBUWA, DAN RAHAMAR SA DAJIN QANSA.
WADANNAN ABUBUWA DA SUKAZO A HADISAI ANNABI (S.A.W) YA NEMI TSARI DA SU.
1, ZUCIYAR DA BATA TSORAN ALLAH.
2, FITINAR ZUCIYA
3, SHARRIN, JI ,DA GANI
4, TSORO
5, ROWA
6, BAKIN CIKI
7, DAMUWA
8, BACIN RAI
9, HASARA
10, SABON ALLAH
11, KASALA
12, GAJIYAWA
13, KASKANCI
14, QARANCI
15, TALAUCI,
16, FITINAR KABARI,
17, ZUCIYAR DA BATA KOSHI.
18, YUNWA
19, CIN AMANA
20, TABEWA
21, MUNAFINCI
22, BASHI
23, FITINAR WADATA
24, FITINAR DUNIYA
25, SHARRIN MAZAKUTA
26, KAFURCI
27, BATA
28, RINJAYEN MAKIYA
29, DARIYAR MAQIYA
30, MUMMMUNAN TSUFA
31, MUMMUNAR HUKUNCI
32, TABEWA A RAYUWA
33, CIWON HAUKA
34, KAMBUN BAKA
35, QASQANCIN RAYUWA
36, KOMAWA BAYA A RAYUWA.
37, ADDU'AR WANDA AKA ZALUNTA.
38, MUMMMUNAR MAKOMA.
39, MUMMUNAN MAQOCI
40, RINJAYAN MAZAJE
41, FITINAR DUJAL
42, AZABAR JAHANNAMA
43, SHARRIN SHEDANUN MUTANE
44, FITINAR RAYUWA
45, FITINAR MUTUWA
46, AZABAR KABARI,
47, SHARRIN ABINDA AKA SANA ANTA.
48, SHARRIN ABINDA AKA AIKATA
49 , SHARRIN ABINDA MUTUM BAIYI BA
50, SHARRIN GIRGIZAR KASA
51, GANGAROWA DAGA TUDU
52, RUSOWAR GINI AKA
53, NEMAN TSARI DA YARDAR ALLAH DAGA FUSHIN SA.
54, NEMAN TSARI DAGA MATSATSIN FILIN ALKIYAMA.
55, NEMAN TSARI DAGA ADDU'AR DA BA'A AMSAWA.
56, NEMAN TSARI DAGA BUSHEWAR ZUCIYA
57, NEMAN TSARI DAGA RIYA.
58, NEMAN TSARI DAGA FASIQANCI.
59, NEMAN TSARI DAGA JI, DA JIYARWA
60, NEMAN TSARI CIWAN KUTURTA.
61 NEMAN TSARI DAGA HAUKA
62, NEMAN TSARI KURUMTA DA BEBENTA KA.
63, NEMAN TSARI DAGA MUMMUNAN CIWO
64, NEMAN TSARI DAGA KADA KABATA KO KA BATAR DA WANI.
65, NEMAN TSARI DAGA KADA KAZAME KO A ZAMAR DA KAI.
66, NEMAN TSARI KADA KAZALUNCI WANI KO A ZALUNCEKA.
67, NEMAN TSARI DAGA RAI MAI ZARI,
68, NE MAN TSARI DAGA MUMMUNAN MAKOCI.
69, TSARI DAGA MUMMUNAR RANA.
70, TSARI DAGA MUMMUNAN DARE
71, TSARI DAGA MUMMUNAN LOKACI,
72, TSARI DAGA MUMMUNAN ABOKI
73, TSARI DAGA MUMMMUNAN MAKOCI
74, TSARI DAGA YUNWA
75, TSARI DAGA GOBARA.
76 TSARI DAGA DULMIYA A RUWA
77, TSARI DAGA MUMMUNAR CIKAWA
78, TSARI DAGA GUDU A FILIN DAGA
79. NEMAN TSARI DAGA HARBIN KUNAMA
80, TSARI DAGA MUMMUNAN HALI.
81, TSARI DAGA RINJAYAN MIKIYI
82, TSARI DAGA SHIRKA
83, NEMAN TSARI DA KALMOMIN ALLAH DAGA SHARRIN ABINDA YA HALITTA.
84, NEMAN TSARI DAGA GUSHEWAR NI'IMAH.
85, TSARI DAGA JUYAWA DAGA YANAYI MAI KYAU ZUWA MUMMMUNA
86, DA SAUKAR AZABA
87, DAGA DUKKAN FISHIN ALLAH
88, SHARRIN HARSHE
89, SHARRIN BUSHEWAR ZUCIYA
90, SHARRIN ILMI MARA AMFANI,
91, SHARRIN MASU TSAFI DA SIHIRI.
ALLAH YA TSAREMU DAGA BAKI DAYAN WADANNAN ABUBUWA, DAN RAHAMAR SA DAJIN QANSA.
Comments
Post a Comment