Dan Fulani Da Lemon kwalba

Wani Bafulatani ne ya kai ziyara birni wajen dan uwansa sai aka kawo masa lemon kwalba. Yana cikin sha sai ya ji gyatsa ta taso masa sai ya ce: “Rike mun nan, zan yi habo.” Bayan ya huta, sai ya ce wa dan uwansa: “Aradu Ja’e, wannan abin ya ji tsamiya da yawa!”

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA