TARIHIN SARKIN KANO MUHAMMAD RUMFA DAN YAKUBU kashi na farko

TARIHIN SARKIN KANO MUHAMMAD RUMFA DAN YAKUBU kashi na farko


Rumfa sarki ne da babu kama tasa gama kirarinsa- balaraben sarki ya gyara kasa A zamaninsa yaki ya auku tsakanin kanawa da katsinawa shekara goma sha daya babu wanda yai rinjaye sarki rumfa shine ya fara abu .2 cikin wannan kasa 1 ya gina gidan nan da ake cewa gidan rumfa sa,ad da shekara ta gewayo ya kara birni tun daga kofar dagaci zuwa kofar mata zuwa kofar gyarta wasa zuwa kofar kawaye zuwa kofar na,isa zuwa kofar kansakali da shekara ta komo ya gina gidansa shine ya kafa KASUWAR KURMI, kuma ya fara dawakin zage domin yakin katsina, shine yafara mallakar mace dubu, shine wanda ya fara kulle,ya fara tara dabo da kakaki da takalman jimina da figini shine ya fara sallar idi a sha da koko shine ya fara baiwa babanni sarauta,
mu hadu a kashi na biyu

Comments

  1. Ik0n Allah wannan rubu2 kuwa ai mallakina ne

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA