Nuna Nayi

Wani Babarbare ne aka kai shi asibitin mahaukata don a duba lafiyarsa. Da suka je sai ya hau wata bishiyar mangoro tun da safe har yamma bai sauko ba. Can sai ga shi diff a kasa. Likiticin suka ce masa: “Lafiya ka fado kasa?” Shi kuwa ya ce: “Nuna na yi, shi ya sa na fado.

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

quaan

FARILLAN SALLAH