wayyo ALLAH
*Mama Mai Yasa Kike Kuka?
*Mama Kidaina Mun Kuka??
*wayyo mama kidaina kuka?
>Ni Ina Cikin Neman ALLAH
>Nida Bana Zina
>Nida Bana Karya
>Nida Bana Cin Amana
>Nida Ba'a Bina Bashi
>Nida Nake Zikirin ALLAH Koda Yaushe
>Nida Nake Karatun Al'Qur'ani Kuma Ina Aiki Dashi
>Nida Bana Zalunci
>Nida Bana Wasa Da SALLAH
>Nida Bani Da Abokan Banza
>Nida Bana Gulma Da Mutane
>Nida Bana Raina IYAYENA
>Nida Bana Tare Da Mugayen Shuwagabanni
>Nida Na Yarda Da Kaddara Mai Kyau Da Mara Kyau
>Nida Na Ware Lokaci Dan Ganin Talakawa
>Nida Nake Azumin Watan Ramadan
>Nida Naka Zakka
>Nida Nake Ziyaran Asibiti Na Taimakama Marasa Hali..!
*Mama Kidaina Mun Kuka? Kice Suzo Suyi Saurin Kaine Makwancina Duniyan Nan Tana Mun Zafi........!
*Babu Mai Jin Maganan Wanda Ya Mutu Sai ALLAH Madaukakin Sarki..!
YAA ALLAH KASA MU FADI IRIN WADANNAN KALMOMIN NAN RANA DAKA DAUKI RANMU..!
Comments
Post a Comment