ALLAHU AKBAR!! Ya Zo a Tarihi Cewa:-
ALLAHU AKBAR!!
Ya Zo a Tarihi Cewa:-
Wata Rana Annabi MUSA(A.S) Ya Tambayi
ALLAH
Madaukakin Sarki Cewa:-
"Ya UBANGIJI! Ta Yaya Zamu Gane Cewa Kana
Fushi
Da Mu???"
"Kuma Ta Yaya Za Mu Gane Cewa Muna
Cikin
RahamarKa???" Sai ALLAH Madaukakin Sarki Ya Ce Da Shi:-
"A Duk Lokacin Da Kuka Ga Na Daura Muku
Shuwagabanni Wadanda Baku Jin Dadinsu,
To
Tabbas Wannan Lokacin Kuna Cikin Fushi
Na, Sannan
a Duk Lokacin Da Kuka Ga Na Daura Muku
Shugabanni Kuna Musu Fatan Alkhairi,
Suna Sonku
Kuna Son Su, To Tabbas Kuna Cikin Rahama
Ta". ALLAHU AKBAR!
KAMAR YANDA:
SAYYIDIL-WARA(S.A.W) Ya Ce:-
"Kamar Yadda Kuke To Haka Za'a 'Dora
Muku
Shugabanni" SANNAN:
ALLAH Ta'ala Yana Cewa:-
"Lalle ALLAH Ta'ala Ba Zai Canjawa
Al'umma Halin
Da
Suke Ciki Ba, Har Sai Sun Canja Da Kansu" DON HAKA MU FARA KUKA DA KANMU
AKAN
MATSALARMU....
ALLAH Ya Ba Mu Ikon Gyarawa Ya Kuma
Yasa Muyi
Taubatan Nasuha Wacce Zai 'Karba, ALLAH Yasa Mu
San Kanmu Da Kanmu, Mu Gyara
Ayyukanmu, Mu
Yiwa Kawunanmu Hisabi Tun Kafin Ayi
Mana
AMEEN.
Ya Zo a Tarihi Cewa:-
Wata Rana Annabi MUSA(A.S) Ya Tambayi
ALLAH
Madaukakin Sarki Cewa:-
"Ya UBANGIJI! Ta Yaya Zamu Gane Cewa Kana
Fushi
Da Mu???"
"Kuma Ta Yaya Za Mu Gane Cewa Muna
Cikin
RahamarKa???" Sai ALLAH Madaukakin Sarki Ya Ce Da Shi:-
"A Duk Lokacin Da Kuka Ga Na Daura Muku
Shuwagabanni Wadanda Baku Jin Dadinsu,
To
Tabbas Wannan Lokacin Kuna Cikin Fushi
Na, Sannan
a Duk Lokacin Da Kuka Ga Na Daura Muku
Shugabanni Kuna Musu Fatan Alkhairi,
Suna Sonku
Kuna Son Su, To Tabbas Kuna Cikin Rahama
Ta". ALLAHU AKBAR!
KAMAR YANDA:
SAYYIDIL-WARA(S.A.W) Ya Ce:-
"Kamar Yadda Kuke To Haka Za'a 'Dora
Muku
Shugabanni" SANNAN:
ALLAH Ta'ala Yana Cewa:-
"Lalle ALLAH Ta'ala Ba Zai Canjawa
Al'umma Halin
Da
Suke Ciki Ba, Har Sai Sun Canja Da Kansu" DON HAKA MU FARA KUKA DA KANMU
AKAN
MATSALARMU....
ALLAH Ya Ba Mu Ikon Gyarawa Ya Kuma
Yasa Muyi
Taubatan Nasuha Wacce Zai 'Karba, ALLAH Yasa Mu
San Kanmu Da Kanmu, Mu Gyara
Ayyukanmu, Mu
Yiwa Kawunanmu Hisabi Tun Kafin Ayi
Mana
AMEEN.
Comments
Post a Comment