WACCE SHIGA YA KAMATA KIYI A GIDANKI.....

WACCE SHIGA YA KAMATA KIYI A GIDANKI.....


'Yar uwa kizama meyin dressing kala-kala karki
nacewa kwaya daya....

Kullum english dress kamar wata ba saban ba, a'a
karkade kunnen ki kiji...

Yau in kika zama baturiya, To gobe kizama
balarabiya a wajen dressing....

Jibi kuwa nemo pakistan dinki damammu kisa
kizama indiya...

Shigar hausa kuwa karki bari a barki a baya don
yanzu akwai dunkuna damammu na daukar
hankalin mai gidanki...

Gata kuwa ki canja kizama beyarabiya, Yi kokari
kiyita rikida kamar wahainiya.....

Kullum kita bashi mamaki, bawai dressing daya ba
wanda kullum zai shedaki dasu...

Ko tunaninki ki zaiyi da wannan shigar zai ganki a
kwakwalwarsa saboda ita yake gani kullum....

Karki bari Ogah ya fita yaga wata da shigar dake
bakyayi har yayi mata kallon da bana shari'a ba....

'Yar Uwa Bude Idonki Karki Bari A Barki A
Baya...

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA