AIRTEL USERS

Sannunku abokai kamar yadda
kuka sani da layin airtel suna
bada kyautar mb daga 50 zuwa
100 kai har 200
to amma abin dubawa anan
shine kowa yasan da ba kowane
sim suke bawaba
to amma yanxu ko wanne suna
bashi idan da ka taba yi ba ka
samu daceba to yanxu ka han
xarta ka dauko sim dinka ka
gwada
kawai ka danna 14113*200#
xaka samu 200mb idan kuma
basu baku wannan ba to kayi mai
haka 14113*100#
shima idan basu bakuba to
jarraba wannan 14113*50#
na tabbata insha allahu xaku
samu
idan kuma har baku samuba to
kuyi hakuri dama kyautane kuma
sai mai rabo nide nayi sa,a wlh na
samu 200mb kuma yanxu haka
da ita nake amfani kuma nayiwa
mutane da yawa duk kuma sun
samu
Allah ya bada sa,a

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA