SU WAYE......MATA ?
SU WAYE......MATA ?
Kalmar MACE tamkar (GOLD) ne ko
kuma muce
Sinadarin ZINARI mai yin WALKIYA akowane LOKACI,
~MATA, Sunada wani SINADARI na
Farin JiNi wanda yake da matukar Tasiri a idon MAZAJE,
~MATA, Sunada matukar kima a
Cikin Al'Ummah wadda har takai ga sun samu martaba da matsayi Babbah,
~MATA, Sunada wani LAUNI mai
Juya MAZAJE, Tamkar Limzamin DOKI har ya kai ga komai MATSAYINKA, MULKI, KUDI ko SARAUTA.MACE sai ta Juya ka,
~MATA, Sun Amsa Sunan Su MATA
ga jan AJI da Juyin Juya Hali, komai Rashin Kyan.
MACE Kalma daya Zata sa KASO ta nanTake,
~MATA, Sunada Hikima da Jurewa
akan abunda suke matukar SO,
amman sai sukasa Nunawa,
~MATA, Sunada Kunya, Hakuri da
Juriya har sukan burgeka idan Ka Iya Zama Dasu,
~MATA, Basu son mai kuntata
masu koda yaushe sunfi son Mai kyauta ta masu,
~MATA, Suna son RAHA da Abun
DARIYA ko kuma Nishadantarwa,
~MATA, Zuciyar su FARA ce tamkar
farin RUWA ba wuya shawo kansu idan ransu ya Baci,
~MATA, Sunada HAKURI da Tausayi
da kuma Firgita akan wani abu Kadan,
~MATA, Basa son, Saunan Mutum
ko kuma Qazamin Mutum,
~MATA, Sunfi son mai BASU ako
wane Lokaci da kuma nuna Tausayi agare SU.
~MATA, Suna jajir cewa akan nuna
SOYAYYA da Tausayin Junan SU,
~MATA, Sunfi son mutum mai
HAKURI da zafin naima har sukan yin Alfahari da Wannan,
~MATA, Sunada Yauqi da son
DAULA da kuma Anunasu Manya ne,
DARAJOJIN MATA GUDA (16) DA SUKA DARA MAZA! (UUSIKUM FIN NISA'I KAIRA)
Inai muku wasicci da Alkairi ga
mata "Inji Manzon Allah {s.a.w} a cikin Hudubar Ban Kwana"
1- MACE CE, TA FARA MUSULUNTA
a duk duniya kuma ta yiwa musulunci hidima da
dukiyar ta da duk abinda ta mallaka harda GwalaGwalanta (NANA KHADIJA) (R.A)
2- MACE CE, Farkon wanda ta fara
Istimbabi a cikin shari'ar musulunci........ (NANA KHADIJA) (R.A)
3- MACE CE, Sanadiyyar samun
Taimama a shari'a (UMMUNA A'ISHA) R.A
4- MACE CE, Ta ilmantar da Sahabbai bayan wafatin Annabi{s.a.w} NANA A'ISHA (R.a)
5- MACE CE, Sanadiyar tsiran
sahabbai daga fushin Allah sanda akai sulhun HUDAIBIYYA Kuma MACE ce ta shawo akan
SAHABBAI har suka tsira daga
fushin Allah. (UMMU SALAMA) R.A
6- MACE CE, Ta Kwantarwa Manzon
Allah HANKALI Lokacin da Ifk ya faru a madina, kafin saukar wahayi (BARIRA) (R.A)
7-MACE CE, Wanda Manzon Allah
{S.A.W} yace idan mutum ya tarbiyyantar da ita koda bashi ya haife ta ba, zai shiga ALJANNA
shi da Manzon Allah {S.A.W}
8- MACE CE, Ta zamo Ma'auni da
mai Aure zai gwada kimarsa agun
Mahaliccinsa, idan ya kyautata
mata yanada sakamako mai kyau,
idan kuma ya cuceta akwai uquba
daga Allah.
9- MACE CE, Shari'a ta tanadar MATA Ladan Jam'im Salloli guda biyar (5) Da Juma'a da Jana'iza da Jihadi duk basai taje ba,amma sanadiyyar ta Kyautatawa MIJINTA Allah Zai bata duk LADAN wadannan Ibadun.
10- MACE CE, Sanadiyyar warware
matsalar Zihari, suratul(MUJADALA)
11- MACE CE, A duk qur'ani ba sura
mai sunan maza sai mata
Suratul (NISA'I)
12- MACE CE, Ta fara yin Sa'ayi
tsakanin SAFA da MARWA (HAJARA)
13- MACE CE, Sanadiyyar tsiran
mutanen sarauniyar Saba, suratl(NAML) BILKISU MAI GADON ZINARI
14- MACE CE,Sanadiyar musuluntar
Sayyiduna Umar (R.A)(FATIMA)
15- MACE CE,Ake samun nutsuwa da ita! LITASKUNU ILAIHA, Namiji bazai taba samun sukuni ba sai yana da mace!
16- MACE CE, Duk mulkin mutum da dukiyar shi sai da ita yake kara kima a idon mutane!
MATA kuna da matsayi a wajen Allah (S.W.T) da A DUNIYA da kuma LAHIRA.
Saboda haka ya kamata Ku Godewa Ni'imar Allah da yayi muku, ku kiyaye Mutuncinku, a duk inda kuka samu kanku ku kare imaninku, Ku kasance masu kankan da KAI da kula da hakkin musulunci.
Jama'a murinka girmama MATA dan sune iyayen mu.
Ya Allah muna Rokonka ka Bamu MATAYE nagari, suma ka basu MAZAJE nagari.
Amin

Comments
Post a Comment