save your money

YADDA ZAKA RUFE KUDINKI
A CIKIN WAYA

Nasan kusan kowa yasan wannan amma duk da haka wadansu na
tambaya ta akan in kara yin bayani akan yadda ake kulle kudin kira
a cikin waya .

follow bellow steps

1.kawai danna wannan code din
330000#
domin rufe kudinka:
idan kayi haka baka da damar
da zakayi kira har sai ka cireshi.

2.idan zaka cire sai ka danna #33*0000# domin bude kudinka

Comments

Popular posts from this blog

FARILLAN SALLAH

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH