takai

Zan Maida Kano Yadda Take Lokacin Shekarau Idan Na Zama Gwamna - Takai

Malam Salihu Sagir Takai, dan takarar gwamnan jihar Kano, a karkashin jam'iyyar PDP, ya ce idan yayi nasarar zama gwamna zai yi kokarin ganin maida jihar kamar yadda take a lokacin mulkin tsohon gwamna Malam Ibrahim Shekarau.

...Ko Kanawa na son Kano ta koma yadda take a baya, a lokacin mulkin Malam Shekarau, Sardaunan Kano?

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

quaan

FARILLAN SALLAH