MIYA ME DANKALIN TURAWA
MIYA ME DANKALIN TURAWA
=>
Dankali
Nama
Tumatur
Albasa
Attaruhu
Kayan qamshi
Gishiri
Karas
koren tattasai
peas
Maggi
Butter ko mangyarda.
=>
kisamu dankalinki mekyau kiferayeshi kidansa gishiri
kadan saiki sa atukunya kidafashi, idan kina da bukata kina
iya dakashi bayan yadahu kamar dai yadda xaki sakwara.
Saiki samu kwarya/koko kishafa mai ajiki sannan kidinga
mulmulawa kinasawa aleda.
Idan kuma bakya bukata saki amfanidashi ahaka idanma
manyane kiraba su biyu yadda xaixama madaidaita.
Kinriga kinjajjaga kayan miyanki saiki daura mai awuta
kisoya kayan miyan,sannan kixuba ruwa daidai misali kirufe
kibarshi yatafaso sau daya. Dama kinriga kinsa maggi,gishiri
kayan kamshi dadai sauransu.
Saiki dauko dankalinki dayafara dahuwa daxu kisaka aciki,
kikuma dauko peraren karas dinki kisanya saiki watsa peas
dinki kirufe kibari su dahu.
Idan suka dahu saiki dauko koren tattasan daga karshe
kiyayyanka kixuba aciki, minti biyar yayi yawa xakiji wani
rantsatsen qamshi natashi alamu yakammala kenan.

Comments
Post a Comment